• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Thursday, September 10, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

Gwamnatin Tinubu: Tallafin ₦8000 Ba Zai Yi Tasiri Ba!

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 16, 2023
in Gizago
0
Gwamnatin Tinubu: Tallafin ₦8000 Ba Zai Yi Tasiri Ba!

Shugaba Bola Ahmad Tinubu

21
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Baba Bala Katsina

Gwamnatin Tinubu: Tallafin ₦8000 Ba Zai Yi Tasiri Ba!

Related posts

Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana

Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana

September 5, 2026
Zuwa Ga Sanata Ahmad Babba Kaita

Zuwa Ga Sanata Ahmad Babba Kaita

September 4, 2026

Ba wani tsari da aka fito da shi wanda za ya maye gurbin raɗaɗin cire tallafin man fetur a Nigeria.

Yanzu ka duba wannan Naira dubu takwas da suka ce za su ba gidaje masu fama da matsin talauci mai yaɗo.

Ka lissafa ka gani: A garinku kaɗai akwai gidaje fiye da dubu 500 da ke cikin raɗaɗin talauci mai yaɗo, waɗanda idan aka ba su Naira dubu 8 ɗin nan duk wata, za ta rage masu raɗaɗin talauci. Sai dai kash, ko gida dubu ɗaya ba za su samu wannan tallafin ba, koda kuwa za a raba shi fisabilillahi, ba tare da cuwa-cuwa ba.

Kafin a cire tallafi, dukkan gidajen nan suna zuwa kasuwa suna sayen kaya da ƙyar, yanzu an cire tallafin fetur, duka mutanen gari rayuwarsu ta ƙara tsada, kuma hanyoyin neman abinci na mutanen da suke cen ƙasa sun ƙara wahala.

Amma yanzu ga shi da wahala fiye da gida 1000 su samu tallafin. To ta ina za a maye gurbin Za a dai ƙara yawan talakawa ne kawai.

Har yanzu kuma fa kar ku manta, masu mulki ba a cire masu TALLAFI ba, kuma har yanzu suna maganar a ƙara masu kuɗin albashi da alawus-alawus.

Ka ga rayuwarsu da ta mu za ta ƙara bambanta ke nan ƙwarai, inda za su iya yin rayuwa mai kyau. Sauran mutane kuma cutar Maleriya ta riƙa kashe su saboda ba su iya sayen magani.

Previous Post

Tarihin Shekara Biyu: Waiwaye A Turbar Nasara

Next Post

KAMUN LUDAYIN JEMAGE

Related Posts

Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana
Gizago

Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana

September 5, 2026
Zuwa Ga Sanata Ahmad Babba Kaita
Gizago

Zuwa Ga Sanata Ahmad Babba Kaita

September 4, 2026
Tsakanin Maza Da Mata Wa Ya Fi Yawa A Duniya?
Gizago

Tsakanin Maza Da Mata Wa Ya Fi Yawa A Duniya?

August 13, 2026
Next Post
KAMUN LUDAYIN JEMAGE

KAMUN LUDAYIN JEMAGE

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Matsalar Tsaro A Najeriya: Madalla Da Majalisar Dokokin Amurka

Matsalar Tsaro A Najeriya: Madalla Da Majalisar Dokokin Amurka

November 26, 2025
Ya Zama Wajibi A Tallafa Wa Matasa A Masarautar Galadiman Katsina

Ya Zama Wajibi A Tallafa Wa Matasa A Masarautar Galadiman Katsina

August 10, 2026
A LOKACIN DA AL’UMMA KE CIKIN BAƘIN TALAUCI: Wani Gwamna Yana Gina Aljannar Duniya

A LOKACIN DA AL’UMMA KE CIKIN BAƘIN TALAUCI: Wani Gwamna Yana Gina Aljannar Duniya

January 30, 2024
Baffa Hotoro Ka Ci Amanar Ilimi

Baffa Hotoro Ka Ci Amanar Ilimi

November 29, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai
  • Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?
  • SANATA BELLO MANDIYA: Mun Yi Babban Rashi – Gwamnan Katsina

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

September 10, 2026
Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.