• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, July 28, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Adabi

Tarihin Shekara Biyu: Waiwaye A Turbar Nasara

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 16, 2023
in Adabi
0
Tarihin Shekara Biyu: Waiwaye A Turbar Nasara

Bashir Yahuza Malumfashi, bayan ya amshi kyautar kuɗi da satifiket daga Sanata Aliyu Wammako

80
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

 

Related posts

Book Launch Seeks to Rewrite Lassa’s Story, Preserve Cultural Heritage

Nazari Da Sharhin Littafin Tarihin Garin Lassa

July 18, 2026
Maryam ‘Yar Aljanna (2)

Maryam ‘Yar Aljanna (2)

June 22, 2026

Tarihin Shekara Biyu: Waiwaye A Turbar Nasara

Bashir Yahuza Malumfashi, a bakin Hubbaren Mujaddadi Ɗanfodiyo Sakkwato
Dandazon Mahalarta a yayin Gasar Rubutattun Waƙoƙi a Jami’ar Ɗanfodiyo Sakkwato

~~~~~~~
A ranar Alhamis 5-12-1442 (Hijriyya), 15-07-2021 (Miladiyya), Bashir Yahuza Malumfashi ya rubuta waƙe mai taken “ALHAMDU LILLAH” a sakamakon yadda ya samu nasara a Gasar Rubutattun Wakokin Hausa” da Sashin Hausa na Jami’ar Usman Ɗanfodiyo ya shirya. Shekara biyu ke nan da wannan biki, mu sake bibiyar wannan waƙe don ƙarin jamdala:
~~~~~~~

ALHAMDU LILLAH!

Allahu Ƙadiran nai shela,
Na yi godiya nai hailala,
Na yi salati ga Manzona!

Allahu Kai kake rayawa,
Kai ne wanda bai ƙarewa,
Ka ƙarfafa mani ƙalbina.

Ka kai ni Sakkwato shaidawa,
Ka ba ni hanzarin dubawa.
Na yi nasara ga muradina.

Na duba ko’ina sashina,
Ga sha’irai tuli sassana,
Sun ƙarfafa ni kan aikina.

Na ga malamai ‘yan baiwa,
Yakasai garin yana haskawa,
Furof Bunza ne alƙalina.

Na ga jarumin jarummai,
Dogon Shugaba Allah tammai,
Ɗan Bilbis kake yayana.

Na yaba mutan Sifawa,
Na faɗa ina ƙarawa,
Baicinku ya cikan hannuna.

Na leƙa gidan mashahurai,
Allah hana su mazurai.
Ɗanfodiyo kake Shehuna.

Muhammadu muna duba ka,
Sambo mun yi sauraronka,
Wali lafiya rakkon sha’irina.

Wagga nasara samowa,
Amsa gare ku sadaukarwa,
Jimilla gare ku ZUMAINA!

Na yi godiyar Allahna,
Na yi jinjinar Manzona,
Alheran su gangaro ruhina.
~~~~~~~
© Bashir Yahuza Malumfashi
Alhamis 5-12-1442 (Hijriyya)
15-07-2021 (Miladiyya)
~~~~~~~

Previous Post

Sanadiyyar Rubutu, Zane Da Waƙa: Na Samu Arzikin Sanin Jama’a – Kamal

Next Post

Gwamnatin Tinubu: Tallafin ₦8000 Ba Zai Yi Tasiri Ba!

Related Posts

Book Launch Seeks to Rewrite Lassa’s Story, Preserve Cultural Heritage
Adabi

Nazari Da Sharhin Littafin Tarihin Garin Lassa

July 18, 2026
Maryam ‘Yar Aljanna (2)
Adabi

Maryam ‘Yar Aljanna (2)

June 22, 2026
Dakta Bukar Usman Zai Gabatar Da Sharhin Littafin Tarihin Al’ummar Lassa
Adabi

Dakta Bukar Usman Zai Gabatar Da Sharhin Littafin Tarihin Al’ummar Lassa

June 21, 2026
Next Post
Gwamnatin Tinubu: Tallafin ₦8000 Ba Zai Yi Tasiri Ba!

Gwamnatin Tinubu: Tallafin ₦8000 Ba Zai Yi Tasiri Ba!

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Jigon Ɗan Kwankwasiyya Ya Canja Sheƙa Zuwa APC  Daga Muhammad Mustapha

Jigon Ɗan Kwankwasiyya Ya Canja Sheƙa Zuwa APC Daga Muhammad Mustapha

September 28, 2023
Yau Maulidin Safinah Saleeth Adam

Yau Maulidin Safinah Saleeth Adam

July 7, 2023
An Samar Da Maslaha A Takaddamar Sheikh Idris Da Gwamnatin Bauchi

An Samar Da Maslaha A Takaddamar Sheikh Idris Da Gwamnatin Bauchi

July 29, 2023
GENERAL ABACHA: A LETTER FROM HEAVEN

GENERAL ABACHA: A LETTER FROM HEAVEN

February 22, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Yan Bindiga Sun Halaka Babban Jami’in Soja A Abuja
  • A Voice for Eternity
  • A New Dawn for NIgerian Defence: The Strategic Expansion of the Nigerian Army to 12 Divisions

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Yan Bindiga Sun Halaka Babban Jami’in Soja A Abuja

Yan Bindiga Sun Halaka Babban Jami’in Soja A Abuja

July 28, 2026
A Voice for Eternity

A Voice for Eternity

July 28, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.