• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, September 20, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

SUNANTA UMMU-KHULSUM

HIDIMAR HAIHUWA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
September 13, 2026
in Gizago
0
SUNANTA UMMU-KHULSUM

Bashir Yahuza Malumfashi ɗauke da Jaririya Ummu-Khulsum

10
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Sunanta Ummu-Khulsum

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

September 12, 2026
Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana

Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana

September 5, 2026
Bashir Yahuza Malumfashi ɗauke da Jaririya Ummu-Khulsum

__________
Yau Lahadi, 01-04-1448 (Hijiriyya), 13-09-2026 (Miladiyya), kwana bakwai daidai da ƙaruwar haihuwa da na samu. Alhamdu Lillah! A yau na raɗa mata suna UMMU-KHULSUM!

Ummu-Khulsum (أم كلثوم) suna ne daga cikin sunayen da aka sani sosai a tarihin Musulunci. Ɗaya daga cikin ’ya’yan Manzon Allah ﷺ ita ce Ummu-Khulsum bint Muhammad ﷺ.
Sunan ya ƙunshi kalmomi biyu: Ummu (أمّ), ma’anarsa, uwa. Sai kuma Khulsum (كلثوم), wanda suna ne na Larabci na gargajiya kuma ana danganta shi da kyakkyawar fuska, cikar kumatu ko nama a fuska, musamman wajen bayyana kyawun mace.

Saboda haka, Ummu-Khulsum a matsayin suna na mace yana ɗauke da ma’ana mai kyau da daraja kuma ana iya fahimtarsa a matsayin “Mace Mai Kyakkyawar Fuska/Cikakkun Kumatu.” Suna ne na girmamawa na Larabawa.

Ummu-Khulsum bint Muhammad ﷺ ita ce ’yar Manzon Allah ﷺ da Sayyida Khadijah (RA). Ta kasance ƙanwar Zainab, Ruƙayyah da Fatimah (RA), kuma ta auri Sayyidina Uthman bn Affan (RA) bayan rasuwar ’yar uwarta Ruƙayyah (RA).

A ɓangare na biyu, Ummu-Khulsum suna ne na yayata (Gude), wacce ta rasu shekaru biyu da suka gabata. Don haka, wanan suna na ɗaya daga cikin hanyar tunawa da ita. Allah ya ji ƙan ta da rahama.
__________

Previous Post

ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)

Next Post

ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

Related Posts

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1
Gizago

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

September 12, 2026
Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana
Gizago

Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana

September 5, 2026
Zuwa Ga Sanata Ahmad Babba Kaita
Gizago

Zuwa Ga Sanata Ahmad Babba Kaita

September 4, 2026
Next Post
ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

ADO GWANJA - Ya Samu Lafiya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Sarki Muhammadu Sanusi II

Sarki Muhammadu Sanusi II

June 8, 2023
Tsarin Mulki: Jan Hankali Ga Shugabannin Arewa

Tsarin Mulki: Jan Hankali Ga Shugabannin Arewa

July 13, 2023
Har Yanzu Akwai Cutar AIDS Kuma Za Mu Taru Mu Yaƙe Ta Da Gaske – Dokta Bala Nuhu

Har Yanzu Akwai Cutar AIDS Kuma Za Mu Taru Mu Yaƙe Ta Da Gaske – Dokta Bala Nuhu

July 6, 2023
Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (13)

Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (13)

February 20, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.