• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, September 20, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
September 12, 2026
in Gizago
0
HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

Hujja na nan cikin ilimi

4
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

Hujja na nan cikin ilimi

__________
Rayuwar duniya tana da ƙalubale da yawa, sai dai kuma idan aka gudanar da ita bisa ilimi da fahimta, za a samu fa’ida ba ‘yar kaɗan ba.

Related posts

SUNANTA UMMU-KHULSUM

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026
Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana

Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana

September 5, 2026

Ta yaya za a kauce wa ruɗani da hayaniya a yayin mu’amala da cuɗanya da mutane, dabbobi, tsirrai da sauran halittun da Allah ya samar a doron ƙasa? Amsa ita ce, ta hanyar ilimi da biɗar hujjar tafiyar da rayuwa.

A yayin da Allah ya halitta mutum kuma ya halitta dukkan halittun duniya, sannan ya shugabantar da shi mutum a matsayin halifansa a bayan ƙasa, bai bar shi haka nan babu jagora ba. Ya ba shi ilimi da littafi da manzanni a matsayin jagora/malamai, domin bayyana masa HUJJA da ƘA’IDOJIN da zai mu’amalanci ‘yan uwansa mutane da ma sauran halittun da yake gani a muhallinsa.
__________

Previous Post

MALAM DIKKO

Next Post

ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)

Related Posts

SUNANTA UMMU-KHULSUM
Gizago

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026
Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana
Gizago

Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana

September 5, 2026
Zuwa Ga Sanata Ahmad Babba Kaita
Gizago

Zuwa Ga Sanata Ahmad Babba Kaita

September 4, 2026
Next Post
ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)

ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (1)

Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (1)

December 26, 2025
Buƙatarmu Mu Bunƙasa Rayuwar Mata, Matasa Da Kyautata Muhalli – Gwamnan Jigawa

Buƙatarmu Mu Bunƙasa Rayuwar Mata, Matasa Da Kyautata Muhalli – Gwamnan Jigawa

July 13, 2023
BUKAR USMAN: The Human Library

BUKAR USMAN: The Human Library

May 19, 2026
Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana

Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana

September 5, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.