• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, September 22, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

TSOKACINMU NA YAU (17)

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
March 17, 2025
in Gizago
0
TSOKACINMU NA YAU (17)

TSOKACINMU NA YAU (17)

14
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

TSOKACINMU NA YAU (17)

Yau Litinin, 17-Ramadan-1446, Hijirar Manzon Allah (saw), wacce ta yi daidai da 17-Maris-2025, Miladiyya.

Related posts

SUNANTA UMMU-KHULSUM

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026
HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

September 12, 2026

A yau za mu tattauna ne game da ADDINI. Babban abin da ya kamata mu fahimta kuma mu sanya a ranmu shi ne, addini hanya ce ta bautar Allah ko kuma duk wani abin bauta da “mutum” ya yarda da shi.

Addini zaɓi ne na mutum. Babu tilas a kansa. Ke nan, babban abin da yake almuhim shi ne, mu zama masu kiyayewa da daraja zaɓin juna.

Musulmi, Kirista ko Bayahude ko mai addinin gargajiya, kowa ya tsaya matsayinsa. Mu guji yin kutse ko wulaƙanta juna bisa fahimtar zaɓinmu na addini. Idan tattaunawa ta kama mu, mu yi ta cikin fahimta da daraja juna.

Allah sa mu dace, Amin.

Mu wuni lafiya.

Naku,

Bashir Yahuza Malumfashi,

Editan Mujallar Taskar Gizago.

Previous Post

TSOKACINMU NA YAU (16)

Next Post

My Takeaways from IBB’s Autobiography

Related Posts

SUNANTA UMMU-KHULSUM
Gizago

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026
HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1
Gizago

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

September 12, 2026
Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana
Gizago

Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana

September 5, 2026
Next Post
My Takeaways from IBB’s Autobiography

My Takeaways from IBB’s Autobiography

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Muhammadu (Saw): Manzon Tsira Sha Yabo

Muhammadu (Saw): Manzon Tsira Sha Yabo

November 14, 2025
Nazari Da Sharhin Littafin “Sai An Yi Da Gaske”

Nazari Da Sharhin Littafin “Sai An Yi Da Gaske”

May 21, 2025
Sharhi A Kan Sharhi: Nazari da Sharhin Ayyukan Adabin Bukar Usman

Sharhi A Kan Sharhi: Nazari da Sharhin Ayyukan Adabin Bukar Usman

May 29, 2023
Aiki Ya Fi Surutu: Muhimmin Darasi Ga Duk Mai Neman Nasara

Aiki Ya Fi Surutu: Muhimmin Darasi Ga Duk Mai Neman Nasara

November 24, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.