• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Friday, April 17, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Dausayin Kauna

KANA SON FAHIMTAR MATA?

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
November 9, 2023
in Dausayin Kauna
0
KANA SON FAHIMTAR MATA?

Littafin Ilimin Fahimtar Mata

39
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

KANA SON FAHIMTAR MATA?

~~~~~~~
Mata wasu irin halitta ne masu wuyar sha’ani, waɗanda komai iliminka da gogewarka a rayuwa kuma komai yawan iliminka na addini ko na zamani, ba za ka iya fahimtar su ba.

Related posts

Shin Wai Akwai So? (1)

Shin Wai Akwai So? (1)

June 5, 2025
MENE NE SO?

MENE NE SO?

April 27, 2025

To amma ga wani albishir – shin kana son fahimtar mace? To saurara ka ji, domin kuwa yanzu nesa ta zo kusa. Ya zuwa yanzu, an rubuta wani gingimemen littafi da aka sanya wa suna: “ILIMIN SANIN MATA.”

Shi wannan littafi, wasu masana halayyar ɗan Adam ne su 10 suka haɗu, suka rubuta shi. Littafin yana ƙunshe da babi-babi 90 kuma kowane babi yana ƙunshe da shafuka sama da 10.

Ga wani bayanin kuma: A shafin farko na littafin, an bayyana wasu sharuɗɗa game da yadda za ka karanta wannan littafi domin samun fa’idar fahimtar mata.

Ɗaya daga cikin sharuɗɗan shi ne: Dole ne ka karanta kowane shafi na littafin, tun daga farko har zuwa ƙarshe, kafin ka fahimci mata.

Babban ƙalubale a nan shi ne, wane tsawon lokaci zai ɗauki mutum ya kammala karanta wannan littafi, har ya kai ga fahimtar mata? Anya kuwa akwai wanda zai iya fahimtar mata?
~~~~~~~
WANNAN LABARI BARKWANCI NE,
DOMIN NISHAƊI!
~~~~~~~

Previous Post

Taron Duniya: Minista ya sha alwashin Nijeriya za ta ɗau nauyin sabuwar makarantar UNESCO a Nijeriya

Next Post

Harkokin Adabi A Arewacin Najeriya: Jiya, Yau Da Gobe

Related Posts

Shin Wai Akwai So? (1)
Dausayin Kauna

Shin Wai Akwai So? (1)

June 5, 2025
MENE NE SO?
Dausayin Kauna

MENE NE SO?

April 27, 2025
Ni Bazawara Ce: To Kuma Sai Me?
Dausayin Kauna

Ni Bazawara Ce: To Kuma Sai Me?

September 14, 2023
Next Post
Harkokin Adabi A Arewacin Najeriya: Jiya, Yau Da Gobe

Harkokin Adabi A Arewacin Najeriya: Jiya, Yau Da Gobe

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

EMMANUE JOSEPH: YA ZAGI MANZON ALLAH (SAW)

EMMANUE JOSEPH: YA ZAGI MANZON ALLAH (SAW)

September 12, 2025
TSAKANIN IRAN DA ISRA’ILA: ANNABI (SAW) YA YI GASKIYA

TSAKANIN IRAN DA ISRA’ILA: ANNABI (SAW) YA YI GASKIYA

June 14, 2025
2027: SABUWAR GUGUWAR SAUYIN SIYASA A KANO

2027: SABUWAR GUGUWAR SAUYIN SIYASA A KANO

February 24, 2026
ABIN DA YA SA AKE RAINA MAGANAR WASU “MALAMAI”

ABIN DA YA SA AKE RAINA MAGANAR WASU “MALAMAI”

July 16, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Malam Nasir El-Rufa’i Da Ƙalubalen Rayuwa
  • Fasto Ɗan Ƙungiyar Hausawan Bogi Da Ya Zagi Annabi Ya Ɓoye
  • Ɓatanci Ga Manzon Allah: Musulmi Sun Buƙaci Gwamnati Ta Hukunta Fasto Emmanuel Garba?

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Malam Nasir El-Rufa’i Da Ƙalubalen Rayuwa

Malam Nasir El-Rufa’i Da Ƙalubalen Rayuwa

April 16, 2026
Ɓatanci Ga Manzon Allah: Musulmi Sun Buƙaci Gwamnati Ta Hukunta Fasto Emmanuel Garba?

Fasto Ɗan Ƙungiyar Hausawan Bogi Da Ya Zagi Annabi Ya Ɓoye

April 15, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.