• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Saturday, August 8, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Siyasa

2027: SABUWAR GUGUWAR SAUYIN SIYASA A KANO

SIYASA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
February 24, 2026
in Siyasa
0
2027: SABUWAR GUGUWAR SAUYIN SIYASA A KANO

Daga dama, Injiniya Rabi'u Musa Kwankwaso, Sheikh Ibrahim Khalil da Sheikh Ibrahim Daurawa

142
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

2027: SABUWAR GUGUWAR SAUYIN SIYASA A KANO

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
Zaɓen 2027: Akwai Yiwuwar Farfesa Pantami Ya Yi Nasara – Farfesa Lawanti

Zaɓen 2027: Akwai Yiwuwar Farfesa Pantami Ya Yi Nasara – Farfesa Lawanti

July 8, 2026
Daga dama, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso, Sheikh Ibrahim Khalil da Sheikh Ibrahim Daurawa

__________
Wata majiya mai ƙarfi daga Kano ta sanar da ni cewa Injiniya Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso yana shirin tsayar da Sheikh Ibrahim Khalil (Starcom) a matsayin ɗan takarar Gwamnan Jihar Kano a kakar zaɓen 2027, idan Allah ya kai mu, a ƙarƙashin Jam’iyar NNPP; a yayin da Sheikh Ibrahim Daurawa zai yi masa mataimaki.

Idan haka ta faru, babu shakka za a ga wata irin guguwar sauyi a siyasar Kano, bisa la’akari da waɗannan:

• Al’ummar Kano suna matuƙar daraja Addinin Musulunci. Don haka za su maida hankali sosai a wannan zaɓi.

• Sheikh Ibrahim Khalil, malami ne wanda ake ganin yana da alaƙa da dukkan ƙungiyoyin Musulunci, tun daga Izala, Tijjaniyya da Ƙadiriyya. Ke nan akwai yiwuwar zai samu amincewar mabiya ƙungiyoyin duka.

• Sheikh Ibrahim Daurawa yana da matuƙar farin jini ga mata, musamman zawarawa saboda suna jin daɗin wa’azinsa. Ga shi kuma mata suna da matuƙar yawa da tasiri a wajen zaɓe. Ta nan ɓangaren, akwai yiwuwar NNPP za ta kwashi ƙuri’u masu yawa.

• Uwa-uba, Dokta Rabi’u Musa Kwankwaso yana da matuƙar tasiri a siyasar Jihar Kano. Akwai yiwuwar Kwankwasiyya za ta ƙara ƙarfi sosai sanadiyyar waɗannan ‘yan takara, waɗanda dukkansu manyan malamai ne.

• Akwai yiwuwar al’ummar Jihar Kano za su tausaya wa Kwankwaso, bisa la’akari da suna da fahimtar cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf kamar ya ci amanarsa, yadda ya canja sheƙa zuwa APC.

• To, amma ku jama’a, idan wannan shiri ya tabbata, yaya kuke kallon lamarin zai kaya? Ku bayyana ra’ayinku a Comment Section:
👇👇👇
__________

Previous Post

RAMADAN KARIM: 07-1447

Next Post

JIHAR KATSINA/MALUMFASHI MUN YI BABBAN RASHI

Related Posts

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya
Siyasa

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
Zaɓen 2027: Akwai Yiwuwar Farfesa Pantami Ya Yi Nasara – Farfesa Lawanti
Siyasa

Zaɓen 2027: Akwai Yiwuwar Farfesa Pantami Ya Yi Nasara – Farfesa Lawanti

July 8, 2026
Jaafar Jaafar Ya Buɗe Idanun ‘Yan Kwankwasiyya
Siyasa

Jaafar Jaafar Ya Buɗe Idanun ‘Yan Kwankwasiyya

June 17, 2026
Next Post
JIHAR KATSINA/MALUMFASHI MUN YI BABBAN RASHI

JIHAR KATSINA/MALUMFASHI MUN YI BABBAN RASHI

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Hassan Maina Kaina Ya Zama Babban Editan Africa Radio International Na Farko

Hassan Maina Kaina Ya Zama Babban Editan Africa Radio International Na Farko

October 9, 2025
Israel/Palestine Conflict: TY Buratai Foundation Calls for Permanent Ceasefire

Israel/Palestine Conflict: TY Buratai Foundation Calls for Permanent Ceasefire

November 29, 2023
Allah Ji Ƙan Auwal Ɗanborno

Allah Ji Ƙan Auwal Ɗanborno

June 25, 2023
Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (1)

Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (1)

January 21, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina
  • Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi
  • Zango Local Government Enjoys First-Ever General Hospital

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina

Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina

August 8, 2026
Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi

Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi

August 7, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.