• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Saturday, August 8, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Dausayin Kauna

Ni Bazawara Ce: To Kuma Sai Me?

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
September 14, 2023
in Dausayin Kauna
0
Ni Bazawara Ce: To Kuma Sai Me?
129
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend
Malama Jamila Ibrahim

Ni Bazawara Ce: To Kuma Sai Me?

~~~~~~~
Jamila Ibrahim, mace ce da ta san kanta. Ta yi fice a nan Soshalmidiya, inda take amfani da shafinta wajen wayar da kan mata da maza dangane da abin da ya shafi soyayya rayuwar aure da ma rayuwar yau da kullum. Ta yi wani tsokaci dangane da yadda wasu ke tsangwamar zawarawa, kamar yadda wasu zawarawan ke kunya da ƙyamar kasancewar tasu zawarawan. Ga abin da take cewa:
~~~~~~~

Related posts

Ko Me Ya Sa Manyan Mata Ke Auren Yara?

Ko Me Ya Sa Manyan Mata Ke Auren Yara?

April 18, 2026
Shin Wai Akwai So? (1)

Shin Wai Akwai So? (1)

June 5, 2025

An ce akwai mata masu kunyar gaya wa mutane su zawarawa ne. Ni da akwai yadda zan manna a CV ɗina ma kowa ya gani, da na manna!

Wanda bai sani ba ya sani, ni bazawara ce mai neman na kanta. Ni bazawara ce mai ƙoƙarin gina rayuwarta. Ni bazawara ce da ta san darajar kanta.

Ba na buƙatar a dinga tausaya mani, domin ina bazawara; sai dai a tausaya mani a matsayina na musulma kuma a matsayina na mace.

Ni bazawara ce mai neman in gyara kurakuraina, in ga na zauna lafiya da kowa da kuma wanda zan ƙara zaɓa a matsayin miji nan gaba.

Babu jin kunya wai don kina bazawara. Ƙaddara ce ta sa kika fito, sai ki rungumi ƙaddararki. Kar hakan ya sa ki kasa gaya wa duk wanda za ki yi alaƙa da su cewa kin taɓa aure. Ba kisa kika yi ba, rabuwar aure kika yi!
~~~~~~~

Previous Post

The Federal Capital Territory Abuja: The Past, Present and the Future

Next Post

My Visit to Brigade of Guards is for Progressive Interagency Collaboration – FCT NSCDC Commandant

Related Posts

Ko Me Ya Sa Manyan Mata Ke Auren Yara?
Dausayin Kauna

Ko Me Ya Sa Manyan Mata Ke Auren Yara?

April 18, 2026
Shin Wai Akwai So? (1)
Dausayin Kauna

Shin Wai Akwai So? (1)

June 5, 2025
MENE NE SO?
Dausayin Kauna

MENE NE SO?

April 27, 2025
Next Post
My Visit to Brigade of Guards is for Progressive Interagency Collaboration – FCT NSCDC Commandant

My Visit to Brigade of Guards is for Progressive Interagency Collaboration - FCT NSCDC Commandant

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

TSOKACINMU NA YAU (16)

TSOKACINMU NA YAU (16)

March 16, 2025
Kaduna State Pilgrims are to Deposit ₦2.5 Million

Kaduna State Pilgrims are to Deposit ₦2.5 Million

October 6, 2023
Ƙuncin Rayuwa: Matasa Ku Tashi Ku Nemi Ilimi Da Sana’a – In Ji MAK

Ƙuncin Rayuwa: Matasa Ku Tashi Ku Nemi Ilimi Da Sana’a – In Ji MAK

August 15, 2023
Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina
  • Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi
  • Zango Local Government Enjoys First-Ever General Hospital

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina

Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina

August 8, 2026
Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi

Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi

August 7, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.