• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, May 25, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

TSAKANIN IRAN DA ISRA’ILA: ANNABI (SAW) YA YI GASKIYA

Babban Labari

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 14, 2025
in Babban Labari
0
TSAKANIN IRAN DA ISRA’ILA: ANNABI (SAW) YA YI GASKIYA

Dakarun Musulunci

79
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

TSAKANIN IRAN DA ISRA’ILA: ANNABI (SAW) YA YI GASKIYA

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

Ta Banka Wa Mijinta, Kishiyarta Da Yara Wuta A Kano

Ta Banka Wa Mijinta, Kishiyarta Da Yara Wuta A Kano

May 13, 2026
Asibitoci A Najeriya Ba Su Da Bambanci Da Turakun Dabbobi

Asibitoci A Najeriya Ba Su Da Bambanci Da Turakun Dabbobi

May 9, 2026
Dakarun Musulunci

 

__________
A wannan zamani da muke ciki, babu shakka ya zama dole ga al’ummar Musulmi mu yi alfahari da nuna goyon baya ga ƙasar Iran da masu mulkinta, musamman yadda suke tsaye cikin izza, domin kare martabar Musulmin Duniya daga zaluncin k+firai.

A zahiri, idan ka cire ƙasar Iran, sauran ƙasashen Musulmi suna yin ɗari-ɗari wajen yin fito-na-fito da azz+luman duniya da ke yaƙar Musulunci da Musulmi.

Manzon Allah (saw) shugaban masu gaskiyar kowane zamani, an ruwaito shi yana magana a kan Iran dangane da taimakon Musulunci

Annabi (SAW) ya ambaci mutanen Farisa da yabo a hadisin Sahih Muslim (mai lamba 2546), yana cewa: “Ko da kuwa addini zai kasance a tauraron Surayya (wato a wani wuri mai nisa), mutanen Farisa za su kai gare shi (su kawo shi gida).”

A yau muna ƙara ganin fassarar wannan hadisi, inda ƙasar Iran ce jigo kuma tsinin mashi mai kaifin tsokale idanun K+FIRAN DUNIYA.

A zamunan da suka gabata a baya ma, mun ga fassarar wannan hadisin, domin kuwa mun ji labarin yadda mutane daga yankin Farisa (Iran a yau) suka taimaki addinin Musulunci, musamman ta hanyar ilmantarwa, bincike, da tsantseni wajen koyon addini.

A tarihance, da dama daga cikin manyan malamai da masanan hadisi, tafsiri, da fiƙihu sun fito ne daga yankin Farisa. Jajirtartun sahabbai, kamar Salmanun Farisi (rta) da manyan malaman duniyar Musulunci, kamar Imam Bukhari, Imam Muslim, Imam Tirmidhi, Imam Nawawi da sauransu.

Babu shakka, abin da Iran take yi a yau, ya ƙara gaskata hadisin Manzo (saw) – cewa za su taka rawar gani wajen kiyaye Musulunci.
__________

Previous Post

TARON MALUMFASHI FACEBOOK CONNECT: YUNKURIN BUNƘASA CIGABAN MALUMFASHI DA KEWAYE (1)

Next Post

DEMOCRACY IN NIGERIA (1999–2025): A PROMISE UNFULFILLED

Related Posts

Ta Banka Wa Mijinta, Kishiyarta Da Yara Wuta A Kano
Babban Labari

Ta Banka Wa Mijinta, Kishiyarta Da Yara Wuta A Kano

May 13, 2026
Asibitoci A Najeriya Ba Su Da Bambanci Da Turakun Dabbobi
Babban Labari

Asibitoci A Najeriya Ba Su Da Bambanci Da Turakun Dabbobi

May 9, 2026
Yan ta’addan Daji Kafirai Ne  – Sarkin Musulmi
Babban Labari

Yan ta’addan Daji Kafirai Ne – Sarkin Musulmi

May 8, 2026
Next Post
DEMOCRACY IN NIGERIA (1999–2025): A PROMISE UNFULFILLED

DEMOCRACY IN NIGERIA (1999–2025): A PROMISE UNFULFILLED

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

MAGAJI GALADIMA: Yau Ne Maulidin Magayaƙin Kano

MAGAJI GALADIMA: Yau Ne Maulidin Magayaƙin Kano

September 29, 2023
BAKIN JAƁA (6)

BAKIN JAƁA (6)

October 1, 2025
Ta’aziyyar Ɗanbarno: Daga Fasihin Mai Zane Kamal Iyantama

Ta’aziyyar Ɗanbarno: Daga Fasihin Mai Zane Kamal Iyantama

July 5, 2023
Honorary Doctorate Degree to T.Y. Buratai and Orodje of Okpe Kingdom: An Acceptance Speech

Honorary Doctorate Degree to T.Y. Buratai and Orodje of Okpe Kingdom: An Acceptance Speech

November 5, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • POSITIVE COMRADE
  • BUKAR USMAN: The Human Library
  • Sule Lamido’s Theme of Authenticity

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

POSITIVE COMRADE

POSITIVE COMRADE

May 20, 2026
BUKAR USMAN: The Human Library

BUKAR USMAN: The Human Library

May 19, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.