• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Adabi

Maraba Da Sabon Gidan Rediyon Afirka

ADABI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
October 8, 2025
in Adabi
0
Maraba Da Sabon Gidan Rediyon Afirka

Gidan Rediyon Africa Radio International

67
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Maraba Da Sabon Gidan Rediyon Afirka

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon

Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu

August 22, 2026
Malam Ɗan Masani

Malam Ɗan Masani

August 20, 2026
ARI – Sabuwar Murya, Sabon Albishir


                             •••••••
Shirye-shirye sun yi nisa, inda Sabon Gidan Rediyo Africa Radio International (ARI) zai fara gabatar da shirye-shiryensa a jibi Juma’a, 10 ga Oktoba, 2025.

Kamar yadda sanarwa ta gabata daga hukumomin gidan rediyon, kafa shi a wannan zamani, wani yunƙuri ne na gabatar da sabon salo a harkar watsa labarai a nahiyar Afirka. “Tasha ce, wadda burinta shi ne ta zama muryar Afirka ta gaskiya, wacce za ta kalato labarai daga sassa daban-daban na nahiyar Afirka, domin tattaunawa, ilmantarwa da wanzar da zaman lafiya.”

Sanarwar ta ƙara da cewa, ARI zai rika watsa shirye-shirye ta akwatin rediyo da kuma intanet, domin isa ga masu sauraro a duk faɗin duniya.

A cewar jagororin tashar, Africa Radio International za ta mai da hankali kan shirye-shiryen da suka shafi ci gaban siyasa, tattalin arziƙi, al’adu, da zamantakewar al’umma. Haka kuma za a riƙa gudanar da shirye-shiryen da ke inganta haɗin kai tsakanin ƙasashen Afirka, kamar kuma yadda za a riƙa tattauna al’amuran na hangen nesa dangane da Afirka. Tashar ta ce za ta kasance cibiyar haɗin kai tsakanin ‘yan jarida, masana, da masu ruwa da tsaki a fagen ci gaban Afirka.

Tashar ARI, namijin yunƙuri ne daga wasu zaƙaƙuran ‘yan jarida na Afirka, waɗanda a baya suka taba yin aiki a Gidan Rediyon Muryar Amurka (Voice of America), kafin Shugaban Ƙasa Donald Trump ya rufe shi a watannin baya.

An bayyana cewa hedikwatar ARI za ta kasance a Abuja, tare da rassa a wasu manyan biranen ƙasashen Afirka kamar Accra (Ghana), Nairobi (Kenya) da Johannesburg (Afrika ta Kudu).
_______________

Previous Post

ALIYU ƘANƘARA YA ZAMA FARFESA

Next Post

Prince Abdussamad Badamasi: Allah Tashi Kafaɗarka

Related Posts

Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon
Adabi

Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu

August 22, 2026
Malam Ɗan Masani
Adabi

Malam Ɗan Masani

August 20, 2026
Book Launch Seeks to Rewrite Lassa’s Story, Preserve Cultural Heritage
Adabi

Nazari Da Sharhin Littafin Tarihin Garin Lassa

July 18, 2026
Next Post
Prince Abdussamad Badamasi: Allah Tashi Kafaɗarka

Prince Abdussamad Badamasi: Allah Tashi Kafaɗarka

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

HARKAR TSARO A JIHAR KATSINA: Ƙarin Haske Kan Ƙudurorin Gwamna Raɗɗa

HARKAR TSARO A JIHAR KATSINA: Ƙarin Haske Kan Ƙudurorin Gwamna Raɗɗa

February 12, 2024
Hafsat Nasir Umar: ‘Yar Jaridar Da Ba Ta San Kasala Ba

Hafsat Nasir Umar: ‘Yar Jaridar Da Ba Ta San Kasala Ba

July 2, 2023
BIU: Ziyarar Babban Birni A Kan Tsauni (5)

BIU: Ziyarar Babban Birni A Kan Tsauni (5)

January 29, 2024
TSAKANIN MALAM PANTAMI DA HASSADAR MALAMAI

TSAKANIN MALAM PANTAMI DA HASSADAR MALAMAI

September 13, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)
  • Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon
  • Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

August 24, 2026
Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon

Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon

August 23, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.