• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Adabi

Malam Ɗan Masani

ƘASIDAR TAYA MURNA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
August 20, 2026
in Adabi
0
Malam Ɗan Masani

Gabatar da ƙasidar taya murna ga Malam Zubair Idris Abdulra'uf, Ɗan Masanin Birnin Gwari

15
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Malam Ɗan Masani
__________
Ƙasida ta musamman daga Bashir Yahuza Malumfashi (Fasihin Galadiman Katsina-I), domin taya murna ga Malam Zubairu Idris Abdulra’uf, Ɗan Masanin Birnin Gwari, bisa cikarsa shekara 60 a duniya da kuma kammala aikin gwamnati.
__________
1
Salamun alaikum ‘yan uwa nai sallama,
Na zo da baitoci gare ku da himma.

2
Allah muke roƙo ya yi mana rahama.
Ya tsare mu sharrin rayuwa algunguma.

Related posts

Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon

Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu

August 22, 2026
Book Launch Seeks to Rewrite Lassa’s Story, Preserve Cultural Heritage

Nazari Da Sharhin Littafin Tarihin Garin Lassa

July 18, 2026

3
Ya daɗo salati gungumeme da sallama,
Gun Musɗafa Manzonmu mai Islama.

4
Yau Laraba, mun shagaltu da hidima
Murna ta gwarzo mai hagu mai dama

5
Malam Zubairu ka tsallake ƙorama,
Mun shaida jarumtarka tare da girma.

6
Sittin ka sauke shekarunka da gama,
Ka shuka alheri tuli fiye goma.

7
Muryarka tai yo sansani ba homa,
Ta saita ruhin duniyar bil’adama.

8
A aikin rediyo tabbas ba ka da dama,
Kai ka iya kuma ka iyar gogarma.

9
Ka sam yabo ba ƙwauro ka kuma,
Ka girbi alheri gida da dawa sama.

10
Ka zam fitillar haskake duka gunduma,
Ka sa matasa taitayinsu cikin tsuma.

11
Murya ta ‘yanci kai ne zuma,
Kai haziƙi ne mai azanci da hikima.

12
Ɗan Masani na kira ka da girma,
Kai garkuwa ne ko a filin noma.

13
Allah muke roƙo tuli mai rahama,
Rayuwarka ka ƙarƙare babu gararuma.

14
Nan zan tsaya baiti guda ɗan goma,
Ga ɗoriya ta biyar ciki na tsoma.

15
Ni ne Bashiru ɗan Yahuza da hikima,
Fasihi sarauta ce a gidan Galadima.
__________
© Bashir Yahuza Malumfashi,
Laraba, 06-03-1447 (Hijiriyya)
19-08-2026 (Miladiyya)
__________

Gabatar da ƙasidar taya murna ga Malam Zubair Idris Abdulra’uf, Ɗan Masanin Birnin Gwari
Previous Post

IBB at 85: You’re Truely a Statesman – Gov. Radda

Next Post

Musulunci Ba Addinin Tsauri Ko Sakaci Ba Ne…

Related Posts

Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon
Adabi

Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu

August 22, 2026
Book Launch Seeks to Rewrite Lassa’s Story, Preserve Cultural Heritage
Adabi

Nazari Da Sharhin Littafin Tarihin Garin Lassa

July 18, 2026
Maryam ‘Yar Aljanna (2)
Adabi

Maryam ‘Yar Aljanna (2)

June 22, 2026
Next Post
Extremism, Laxity and Moderation in Islam

Musulunci Ba Addinin Tsauri Ko Sakaci Ba Ne...

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

POSITIVE COMRADE

POSITIVE COMRADE

May 20, 2026
RAMADAN KARIM: 17-1447

RAMADAN KARIM: 17-1447

March 6, 2026
HAƊIN KAI: SHAWARA TA MUSAMMAN GA ƊAUKACIN MARUBUTAN HAUSA

HAƊIN KAI: SHAWARA TA MUSAMMAN GA ƊAUKACIN MARUBUTAN HAUSA

September 29, 2025
Budurwa Mai Aikin Tausa Ta Mutu A Gidan Minista

Budurwa Mai Aikin Tausa Ta Mutu A Gidan Minista

July 15, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)
  • Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon
  • Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

August 24, 2026
Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon

Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon

August 23, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.