• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, September 20, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Adabi

SASSANYAN AMINCI (5)

Diwanin Bashir Yahuza Malumfashi

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
September 12, 2025
in Adabi
0
SASSANYAN AMINCI (5)

Diwanin Bashir Yahuza Malumfashi (5)

21
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

SASSANYAN AMINCI (5)

(Diwanin Bashir Yahuza Malumfashi)

Related posts

ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)

ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)

September 12, 2026
Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

September 10, 2026
Diwanin Bashir Yahuza Malumfashi (5)

                            __________
27
Ga Kilabi yana a cikinsu,
Ga Ƙusayyu duk a gidansu,
Abdulmanafi akwai shi cikinsu,
Hashimi yana bayansu,
Kakannin Manzo babba.

28
Ga mutane masu muhibba,
Jiddadun muna ta maraba,
Ba mu so fa mu saɓa lamba,
Ko mu zam cikin tababa,
Allah kare mu daga jaraba.

29
Abdulmuɗallabi ka cika jarumi,
Ka tsere wa gararumi,
Abadan ba ka shiga zullumi,
Ba ka shayin duk azzalumi,
Ko wani gungun ‘yan daba.

30
Kaf mu tashi mu yi masa jinjina,
Ga bango babba na jingina,
Baban Manzo mai yakana,
Abdullahi mai kashe fitina,
Ka yi alheri shi ka saba.

31
Kai ne ka haifo Manzo,
Duniya a ranar da yaz zo,
Sai haske babu ɗan hazo,
Mustapha Muhammadu Manzo,
Rahama ne shi ba kaɗan ba.

(Za Mu Ci Gaba)
__________
Akwai bayin Allah da suke taimakawa domin ganin nasarar an wallafa wannan Diwani, saboda ƙaunarsu ga Fiyayyen Halitta. Don haka, muuna addu’a ta musamman ga waɗannan bayin Allah (Masoya Manzon Allah – Saw), da suke taimaka wajen wannan aiki:

1-Alhaji Jibrin Sama’ila (Jibson).
2-Injiniya Muntari Sagir
3-Injiniya Tukur Tingilin.
4-Malam Labiru Musa Ƙafur.
5-Malam Haruna Musa Rugoji.
6-Dr. Aminu Waziri.
7-Abdul’aziz Abdul’aziz
8-Zainab Ahmad Mohammed.

Allah ya saka maku da mafificin alheri, ya ƙara mana ƙaunar Manzonsa (saw), ya sa muna cikin cetonsa, Amin!

GUDUNMOWA:
Haka kuma, ƙofa a buɗe take ga dukkan al’umma masoya Manzon Allah, ga duk mai son saka jarinsa a wannan aiki, domin tarayya cikin lada, sai tuntuɓi Bashir Yahuza Malumfashi a wannan layin waya, kira ko Whattsap: 08065576011

Allah sa mu dace Amin!
_______________

Previous Post

EMMANUE JOSEPH: YA ZAGI MANZON ALLAH (SAW)

Next Post

TSAKANIN MALAM PANTAMI DA HASSADAR MALAMAI

Related Posts

ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)
Adabi

ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)

September 12, 2026
Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai
Adabi

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

September 10, 2026
Alhaji Sule Lamido: Jagoran Talakawa Na Haƙiƙa
Adabi

Alhaji Sule Lamido: Jagoran Talakawa Na Haƙiƙa

August 29, 2026
Next Post
TSAKANIN MALAM PANTAMI DA HASSADAR MALAMAI

TSAKANIN MALAM PANTAMI DA HASSADAR MALAMAI

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Jinjina Da Yabo Ga Nagartaccen Shugaba: Malam Labiru Musa Ƙafur, mni

Jinjina Da Yabo Ga Nagartaccen Shugaba: Malam Labiru Musa Ƙafur, mni

October 29, 2025
Illolin Magungunan Ƙara Ƙarfin Maza Ga Lafiyar Ɗan Adam

Illolin Magungunan Ƙara Ƙarfin Maza Ga Lafiyar Ɗan Adam

October 20, 2025
A Review of Boko Haram and other Security Challenges in Nigeria

Sharhin Littafin Boko Haram Da Sauran Ƙalubalen Tsaro A Najeriya (Boko Haram and other Security Challenges in Nigeria)

May 9, 2024
Asibitoci A Najeriya Ba Su Da Bambanci Da Turakun Dabbobi

Asibitoci A Najeriya Ba Su Da Bambanci Da Turakun Dabbobi

May 9, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.