• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, May 18, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

JARUMAR TIKTOK BABIYANA TA KAI ƘARAR MUSULMIN AREWA GA TINUBU DA VDM

BABBAN LABARI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 6, 2025
in Babban Labari
0
JARUMAR TIKTOK BABIYANA TA KAI ƘARAR MUSULMIN AREWA GA TINUBU DA VDM

Babiana ta kai ƙarar Musulmin Arewa ga Tinubu da VDM

55
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

JARUMAR TIKTOK BABIYANA TA KAI ƘARAR MUSULMIN AREWA GA TINUBU DA VDM

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

Ta Banka Wa Mijinta, Kishiyarta Da Yara Wuta A Kano

Ta Banka Wa Mijinta, Kishiyarta Da Yara Wuta A Kano

May 13, 2026
Asibitoci A Najeriya Ba Su Da Bambanci Da Turakun Dabbobi

Asibitoci A Najeriya Ba Su Da Bambanci Da Turakun Dabbobi

May 9, 2026
Babiana ta kai ƙarar Musulmin Arewa ga Tinubu da VDM

 

__________
Wata shahararriyar ‘yar TikTik da aka fi sani da laƙanin Sarauniya Babiyana, ta kai ƙarar Musulmin Arewa zuwa ga Shugaban Ƙasa Tinubu da kuma ɗan rajin kare haƙƙin ɗan Adam, VDM – Very Dark Man, inda ta ce ana cin zarafinta a Soshalmidiya.

Babiyana ta bayyana ƙorafinta ne ta hanyar wani faifan bidiyo, inda take kuka share-share da hawaye. Ta ce Musulmin Arewa sun takura wa rayuwarta, suna zagin ta, suna cin zarafin ta, saboda “kuskuren da na aikata guda ɗaya tun bara, inda wani faifan bidiyona na tsiraici ya ɓulla,” in ji ta.

Ta ce a halin yanzu tana cikin tsananin damuwa, ba ta barci isasshe, ba ta cin abinci sosai; al’amarin har yana neman taɓa mata ƙwaƙwalwa.

“Musulmin Arewa, laifin me na yi maku, kuke uzura mani? Shin haka addininku ya koya maku? Haka Manzon Allah (saw) ya ce ku yi wa ɗan uwanku Musulmi idan ya aikata kuskure?

Sarauniyar TikTok, Babiana

“Yaya kuke so in yi da rayuwata? Kuna son in kashe kaina ne?” In ji Babiyana, a lokacin da take neman Shugaba Tinubu da VDM su bi mata haƙƙinta.

Jama’a, mene ra’ayinku game da wannan ƙorafi na Babiyana? Kuma wace shawara za ku ba ta game da wannan hali da ta samu kanta?

Previous Post

SHIN KO GAMAYYAR ‘YAN ADAWA NA JAM’IYYAR ADC ZA SU IYA KADA TINUBU A 2027?

Next Post

ADC: The Wind of Change Has Come – Dr. Aminu Waziri

Related Posts

Ta Banka Wa Mijinta, Kishiyarta Da Yara Wuta A Kano
Babban Labari

Ta Banka Wa Mijinta, Kishiyarta Da Yara Wuta A Kano

May 13, 2026
Asibitoci A Najeriya Ba Su Da Bambanci Da Turakun Dabbobi
Babban Labari

Asibitoci A Najeriya Ba Su Da Bambanci Da Turakun Dabbobi

May 9, 2026
Yan ta’addan Daji Kafirai Ne  – Sarkin Musulmi
Babban Labari

Yan ta’addan Daji Kafirai Ne – Sarkin Musulmi

May 8, 2026
Next Post
ADC: The Wind of Change Has Come – Dr. Aminu Waziri

ADC: The Wind of Change Has Come - Dr. Aminu Waziri

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

MARTABAR MANZON ALLAH (SAW)

MARTABAR MANZON ALLAH (SAW)

April 13, 2026
Kaduna State Pilgrims are to Deposit ₦2.5 Million

Kaduna State Pilgrims are to Deposit ₦2.5 Million

October 6, 2023
Ba Mu Da Wata Ƙasa Kamar Najeriya

Ba Mu Da Wata Ƙasa Kamar Najeriya

November 4, 2025
BIU: Ziyarar Babban Birni A Kan Tsauni (1)

BIU: Ziyarar Babban Birni A Kan Tsauni (1)

November 28, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Turning Point Against Terror: The Fall of Abu-Bilal Al-Minuki
  • Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447
  • ALHAMDU LILLAH

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Turning Point Against Terror: The Fall of Abu-Bilal Al-Minuki

Turning Point Against Terror: The Fall of Abu-Bilal Al-Minuki

May 18, 2026
Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447

Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447

May 18, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.