• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Friday, June 5, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Siyasa

Abubuwan Da Za Su Iya Faruwa Idan Kwankwaso Ya Koma APC

SIYASA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
September 28, 2025
in Siyasa
0
Komawar Kwankwaso Zuwa APC: Gaba Kura Baya Sayaki

A hagu, Kwankwaso ne tare da Shugaba Tinubu a lokacin da ya ziyarce shi a Fadar Shugaban Ƙasa, a kwanakin baya

38
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Abubuwan Da Za Su Iya Faruwa Idan Kwankwaso Ya Koma APC

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

Minista Dr. Muttaqha Rabe Darma Kana Bi Na Bashi

Minista Dr. Muttaqha Rabe Darma Kana Bi Na Bashi

April 22, 2026
Najeriya 2027: Yadda ADC Za Ta Murƙushe APC

Najeriya 2027: Yadda ADC Za Ta Murƙushe APC

April 9, 2026
Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, a hagu da Shugaba Bola Ahmed Tinubu


                            •••••••
Ya zuwa yanzu dai, Madugun Ƙungiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso yana ta janjanjeni-gidan-gwauro, yana nazarin ko ya canja sheƙa zuwa Jam’iyyar APC ko kuma ya yi zamansa a NNPP.

To amma shin me zai iya faruwa a da’irar siyasar Jihar Kano da ma ƙasa baki ɗaya, Idan ya zaɓi ya koma APC?

Idan har haka ta faru, to akwai hasashen cewa, Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf shi da muƙarrabansa, su ma za su canja sheƙa zuwa APC.

Haka kuwa akwai yiwuwar adawar siyasa mai ƙarfi za ta kankama ta cikin gida a Jam’iyyar APC, tsakanin ƙungiyoyin Gandujiyya da na Kwankwasiyya.

A dai Jihar Kano ɗin, za a samu dusashewar taurarin wasu ‘yan siyasa, sannan a samu hasken wasu ya haskaka, musamman masu son takarar Gwamna, kamar irin su Sanata Barau Jibrin Maliya, Nasiru Gawuna da Murtala Sulen Garo da sauransu.

Haka kuma a dai Jihar Kano, APC za ta zama mafi girma da ƙarfi a siyasa.

A ɓangaren sarauta kuwa, akwai yiwuwar sake tsunduma cikin dabur-dabur a gidajen sarauta biyu da suka daɗe suna kai ruwa rana. Ana maganar ɓangaren Alhaji Aminu Ado Bayero da kuma Muhammadu Sanusi II.

A ƙasa kuma, ana ganin idan Kwankwaso ya koma APC, to adawa za ta kasance tsakanin Jam’iyyun APC da ADC, a yayin da PDP da LP za su zama ‘yan rakiya. Sauran al’amura kuwa sai lokaci zai zama alƙali.

Jama’ar Allah, ku a hasashenku, me kuke ganin zai iya canjawa a siyasance, idan Madugun na Kwankwasiyya ya canja sheƙa zuwa APC? Ku bayyana naku hasashen a Comment Section:
_______________

Previous Post

GODIYA DA JINJINA GA BABANA: Bashir Yahuza Malumfashi

Next Post

HAƊIN KAI: SHAWARA TA MUSAMMAN GA ƊAUKACIN MARUBUTAN HAUSA

Related Posts

Minista Dr. Muttaqha Rabe Darma Kana Bi Na Bashi
Siyasa

Minista Dr. Muttaqha Rabe Darma Kana Bi Na Bashi

April 22, 2026
Najeriya 2027: Yadda ADC Za Ta Murƙushe APC
Siyasa

Najeriya 2027: Yadda ADC Za Ta Murƙushe APC

April 9, 2026
2027: SABUWAR GUGUWAR SAUYIN SIYASA A KANO
Siyasa

2027: SABUWAR GUGUWAR SAUYIN SIYASA A KANO

February 24, 2026
Next Post
HAƊIN KAI: SHAWARA TA MUSAMMAN GA ƊAUKACIN MARUBUTAN HAUSA

HAƊIN KAI: SHAWARA TA MUSAMMAN GA ƊAUKACIN MARUBUTAN HAUSA

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Haramta Koyarwa Da Harshen Uwa: Koma Baya Ko Cigaba?

Haramta Koyarwa Da Harshen Uwa: Koma Baya Ko Cigaba?

November 16, 2025
SANA’AR NOMA: Ya Dace Attajirai Su Tallafa Wa Matasan Arewa – Dokta Sharif Almuhajir

SANA’AR NOMA: Ya Dace Attajirai Su Tallafa Wa Matasan Arewa – Dokta Sharif Almuhajir

September 17, 2023
Rantsuwa Da Ƙur’ani: Martani Ga Shugaban Hausawan Bogi

Rantsuwa Da Ƙur’ani: Martani Ga Shugaban Hausawan Bogi

April 20, 2026
EFCC Ta Kai Farmaki Jihar Katsina

EFCC Ta Kai Farmaki Jihar Katsina

June 9, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Wasu Daga Manyan Ayyukan Sardauna Ga Al’ummar Arewa (1954-1966)
  • POSITIVE COMRADE
  • BUKAR USMAN: The Human Library

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Wasu Daga Manyan Ayyukan Sardauna Ga Al’ummar Arewa (1954-1966)

Wasu Daga Manyan Ayyukan Sardauna Ga Al’ummar Arewa (1954-1966)

June 3, 2026
POSITIVE COMRADE

POSITIVE COMRADE

May 20, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.