• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, September 21, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

EFCC Ta Kai Farmaki Jihar Katsina

Ta Tuhumi Jami'ai 2 Da Wawushe Naira Miliyan 289

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 9, 2023
in Babban Labari
0
EFCC Ta Kai Farmaki Jihar Katsina
334
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Wakilinmu

A ranar Alhamis da ta gabata, Hukumar EFCC ta maka wasu manyan jami’an gwamnati biyu a gaban kotu, bisa zargin su da wawushe Naira miliyan 289 daga baitulmalin Gwamnatin Jihar Katsina.
An gurfanar da jami’an biyu, Sa’adu Maiwada da Sani Lawal BK gaban Mai Shari’a Musa Ɗanladi Abubakar bisa tuhumar su da aikata laifuka guda biyar, waɗanda suka haɗa da Haɗin Baki don aikata laifi da Zamba Cikin Aminci.
Wakilinmu ya kalato daga Babbar Kotun Jihar Katsina cewa, waɗanda ake tuhumar sun zabtare adadin kuɗin ne daga Baitulmalin Gwamnatin Jihar Katsina ta hanyar amfani da asusun ajiya na Kamfanin Integrated Gas Services Ltd. Katsina, inda shi Maiwada yake aiki a matsayin Darakta.
Hukumar EFCC ta bayyana cewa an tura adadin Naira miliyan 48 daga asusun ajiya na Kamfanin Integrated Gas Services Ltd zuwa asusun ajiyar banki mallakin Lawal BK, wanda a halin yanzu shi ne Mataimakin Babban Akanta na Jihar Katsina.
Sai dai dukkan waɗanda ake tuhumar sun musanta aikata laifin, inda Lauya mai gabatar da ƙara, A’isha Tahar Habib ta buƙaci kotu ta saka ranar ci gaba da sauraren ƙarar. Haka kuma Lauyan waɗanda ake tuhuma, J.B. Israel ya buƙaci a ba da belin su.
Mai Shari’a Ɗanladi ya amince da bayar da belin mutanen biyu bisa Naira miliyan biyar-biyar kowannensu. Sannan kuma ya ɗage sauraren ƙarar zuwa ranar 24 ga watan gobe.

Related posts

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026
Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta

Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta

September 3, 2026
Previous Post

HAMISU GUMEL: Dacewarsa A Muƙamin Sakataren Watsa Labaran Gwamnan Jihar Jigawa

Next Post

SHUGABA TINUBU YA DAKATAR DA GWAMNAN CBN EMEFIELE

Related Posts

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?
Babban Labari

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026
Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta
Babban Labari

Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta

September 3, 2026
KATSINA_2026: Bikin Ranar Marubutan Hausa ta Duniya
Babban Labari

KATSINA_2026: Bikin Ranar Marubutan Hausa ta Duniya

August 29, 2026
Next Post
SHUGABA TINUBU YA DAKATAR DA GWAMNAN CBN EMEFIELE

SHUGABA TINUBU YA DAKATAR DA GWAMNAN CBN EMEFIELE

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

KWANAN WATAN HIJIRIYYA A YAU LITININ

KWANAN WATAN HIJIRIYYA A YAU LITININ

February 9, 2026
TAURARON GIZAGAWA: ABDULHADI DABO

TAURARON GIZAGAWA: ABDULHADI DABO

July 20, 2023
Shauƙin Son Faɗakarwa Ya Sa Na Zama Mawaƙi – ABDUL EXTRA

Shauƙin Son Faɗakarwa Ya Sa Na Zama Mawaƙi – ABDUL EXTRA

June 13, 2023
Kwamishina Saulawa Jajirtacce Ne – Dr. Bala Nuhu

Kwamishina Saulawa Jajirtacce Ne – Dr. Bala Nuhu

August 10, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.