• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Thursday, June 18, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Wasanni

ADADIN KUƊIN DA NAJERIYA ZA TA SAMU IDAN TA CI KOFI A YAU

AFCON/2024

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
February 11, 2024
in Wasanni
0
ADADIN KUƊIN DA NAJERIYA ZA TA SAMU IDAN TA CI KOFI A YAU

Super Eagles, Nigeria

13
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

AFCON 2024:
ADADIN KUƊIN DA NAJERIYA ZA TA SAMU IDAN TA CI KOFI A YAU

~~~~~~~
A yau da misalin ƙarfe 9 na dare, ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Najeriya, Super Eagles za ta fafata a wasan ƙarshe da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Ivory Coast, The Elephant, wato masu masaukin baƙi.

Related posts

FIFA World Cup 2026: Yau Akwai Gumurzu Tsakanin Brazil Da Morocco

FIFA World Cup 2026: Yau Akwai Gumurzu Tsakanin Brazil Da Morocco

June 13, 2026
Yau Za A Fafata Tsakanin Canada Da Bosnia-Herzegovina

Yau Za A Fafata Tsakanin Canada Da Bosnia-Herzegovina

June 12, 2026

Idan Allah Ya sa Eagles ta samu nasara, za ta ɗauki babban kofi mai tarihi, sannan kuma za ta amshi kyautar zunzurutun kuɗi har Dala miliyan 7, kimanin Naira biliyan 10 da ɗoriya.

Ita kuma The Elephant ta Ivory Coast, idan ta zo ta biyu, za ta amshi Dala miliyan 4, kimanin Naira biliyan 5 da ɗoriya ke nan.

Ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa na Afirka ta Kudu da DR Congo da suka samu zuwa zagayen kusa da na ƙarshe, za su samu kyautar Dala miliyan biyu da rabi, kimanin Naira biliyan 3 da ɗoriya, kowanensu.

~~~~~~~
Jama’a, wace fata za ku yi wa Super Eagles na ƙasarmu Najeriya, a wasansu na yau?
~~~~~~~

Previous Post

BIU: A Visit to a City on a Plateau (5)

Next Post

HARKAR TSARO A JIHAR KATSINA: Ƙarin Haske Kan Ƙudurorin Gwamna Raɗɗa

Related Posts

FIFA World Cup 2026: Yau Akwai Gumurzu Tsakanin Brazil Da Morocco
Wasanni

FIFA World Cup 2026: Yau Akwai Gumurzu Tsakanin Brazil Da Morocco

June 13, 2026
Yau Za A Fafata Tsakanin Canada Da Bosnia-Herzegovina
Wasanni

Yau Za A Fafata Tsakanin Canada Da Bosnia-Herzegovina

June 12, 2026
Wasa Farin Girki: Yau Ake Fara Gasar Kofin Duniya
Wasanni

Wasa Farin Girki: Yau Ake Fara Gasar Kofin Duniya

June 11, 2026
Next Post
HARKAR TSARO A JIHAR KATSINA: Ƙarin Haske Kan Ƙudurorin Gwamna Raɗɗa

HARKAR TSARO A JIHAR KATSINA: Ƙarin Haske Kan Ƙudurorin Gwamna Raɗɗa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Bago Ya Taya Ndace, Sabon Shugaban VON Murna

Bago Ya Taya Ndace, Sabon Shugaban VON Murna

October 21, 2023
Hajj 2023: Uba Sani, Arrigassiyu bag awards

Hajj 2023: Uba Sani, Arrigassiyu bag awards

September 24, 2023
HAWAYE DON AFIRKA

HAWAYE DON AFIRKA

August 16, 2023
ALIYU ƘANƘARA YA ZAMA FARFESA

ALIYU ƘANƘARA YA ZAMA FARFESA

October 7, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Jaafar Jaafar Ya Buɗe Idanun ‘Yan Kwankwasiyya
  • Taɓarɓarewar Tsaro A Najeriya: Janar Buratai Ya Buƙaci A Ɗauki Matakan Gaugawa
  • BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Jaafar Jaafar Ya Buɗe Idanun ‘Yan Kwankwasiyya

Jaafar Jaafar Ya Buɗe Idanun ‘Yan Kwankwasiyya

June 17, 2026
Taɓarɓarewar Tsaro A Najeriya: Janar Buratai Ya Buƙaci A Ɗauki Matakan Gaugawa

Taɓarɓarewar Tsaro A Najeriya: Janar Buratai Ya Buƙaci A Ɗauki Matakan Gaugawa

June 16, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.