• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, October 12, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
October 12, 2026
in Babban Labari
0
Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu

Ahmad Abubakar Zakka, matarsa da jaririyarsa

12
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu

Ahmad Abubakar Zakka, matarsa da jaririyarsa


_________
Wasu ‘yan bindiga sun kutsa gidan magidanci, Ahmad Abubakar Zakka, a Kaduna, suka kama shi da matarsa da ƙanƙaniyar jaririyarsu, suka yi garkuwa da su kuma suka buƙaci a biya su Naira miliyan 30 kafin su sako su.

Related posts

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

October 11, 2026
Malam Saifuddeen Ya Zama Shugaban Hukumar Hisba Katsina

Malam Saifuddeen Ya Zama Shugaban Hukumar Hisba Katsina

October 7, 2026

Kamar yadda magidancin yake bayani a wani faifan bidiyo da ‘yan bihdigar suka yaɗa a intanet, Ahmad Zakka ya ce, ‘yan bindigar sun fasa gidansa ne da ke Millennium City Kaduna da misalin ƙarfe 12 na daren Litinin ta makon jiya.

A faifan bidiyon, an nuno magidancin ɗauke da jaririyarsa, wacce ko riga babu a jikinta. Matarsa tana kusa da shi, a yayin da wani ɗan bindiga ke nuna su da bakin bindiga.

A yayin da Ahmad yake magana cikin makyarkyatar sanyi, hannunsa na dama a kumbure yake. Ya ce, “muna roƙon al’umma da su taimaka mana, Naira miliyan 300 ake buƙata, domin a sako mu.”

A bidiyon, yana tare da matarsa, wacce babu abin da take faɗa sai “inna lillahi wa inna ilaihi raji’un.”

Babu shakka ya kamata Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Uba Sani ya yi hanzarin ɗaukar matakan da suka dace, domin ceto waɗannan iyali, ko don tausayin wannan jaririya da ke cikin wannan ibtila’i.
__________

Previous Post

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

Next Post

NASIHARMU TA YAU (19)

Related Posts

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne
Babban Labari

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

October 11, 2026
Malam Saifuddeen Ya Zama Shugaban Hukumar Hisba Katsina
Babban Labari

Malam Saifuddeen Ya Zama Shugaban Hukumar Hisba Katsina

October 7, 2026
Katsina A Makon Jiya (21 Zuwa 27-09-2026)
Babban Labari

Katsina A Makon Jiya (21 Zuwa 27-09-2026)

September 29, 2026
Next Post
NASIHARMU TA YAU (19)

NASIHARMU TA YAU (19)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Abin Lura Game Da Bazuwar ‘Yan Kasuwar Sola Da Janareta A Najeriya

Abin Lura Game Da Bazuwar ‘Yan Kasuwar Sola Da Janareta A Najeriya

October 23, 2025
Lassa: A Different History

Lassa: A Different History

June 29, 2026
KO YANZU ZA A IYA FARA KARATU A BABBAR KWALEJIN NOMA TA NABANJE – Malam Labiru Ƙafur

KO YANZU ZA A IYA FARA KARATU A BABBAR KWALEJIN NOMA TA NABANJE – Malam Labiru Ƙafur

August 5, 2025
YAU TAKE SALLAH!

YAU TAKE SALLAH!

March 20, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • NASIHARMU TA YAU (19)
  • Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu
  • Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

NASIHARMU TA YAU (19)

NASIHARMU TA YAU (19)

October 12, 2026
Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu

Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu

October 12, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.