• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, September 20, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Ta'aziyya

ALLAH JI ƘAN INJINIYA TUKUR

TA'AZIYYA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
February 27, 2026
in Ta'aziyya
0
ALLAH JI ƘAN INJINIYA TUKUR

Injiniya Tukur Tingilin (1978-2026)

64
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

ALLAH JI ƘAN INJINIYA TUKUR

Injiniya Tukur Tingilin (1978-2026)


__________
Tukur Hassan Tingilin. Zannan Galadiman Katsina, Walin Ƙafur, Cigarin Danejin Katsina. An haife shi a Unguwar Tingilin Malumfashi, Ƙaramar Hukumar Malumfashi, Jihar Katsina, a ranar Asabar – 4 ga Rajab, 1398 (Hijiriyya), daidai da 10 ga Yuni, 1978 (Miladiyya).

Related posts

SANATA BELLO MANDIYA: Mun Yi Babban Rashi – Gwamnan Katsina

SANATA BELLO MANDIYA: Mun Yi Babban Rashi – Gwamnan Katsina

September 9, 2026
Malumfashi: Mun Yi Babban Rashin Uba

Malumfashi: Mun Yi Babban Rashin Uba

September 7, 2026

Ya rasu a ranar Alhamis, 9 ga Ramadan 1447 (Hijiriyya), daidai da 26 ga Fabrairu, 2026 (Miladiyya). Shekarunsa 48 ke nan a duniya. Ya rasu ya bar matan aure biyu da ‘ya’ya da ‘yan uwa da abokan arziƙi.

Mutumin kirki, mai son addini, mai zumunci, mai karimci kuma mai alheri  Mutun ne mai raha da barkwanci.

Allah ya ji ƙan shi da rahama. Amin-Summa-Amin!

•••••••

ZA A YI JANA’IZARSA A BABBAN MASALLACIN JUMA’A NA BAKIN KASUWA, MALUMFASHI, DA ƘARFE 2:00 NA RANA, IN SHA ALLAH
__________

Previous Post

RAMADAN KARIM: 10-1447

Next Post

RAMADAN KARIM: 11-1447

Related Posts

SANATA BELLO MANDIYA: Mun Yi Babban Rashi – Gwamnan Katsina
Ta'aziyya

SANATA BELLO MANDIYA: Mun Yi Babban Rashi – Gwamnan Katsina

September 9, 2026
Malumfashi: Mun Yi Babban Rashin Uba
Ta'aziyya

Malumfashi: Mun Yi Babban Rashin Uba

September 7, 2026
Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Ji Ƙan Malam Lawal
Ta'aziyya

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Ji Ƙan Malam Lawal

June 10, 2026
Next Post
RAMADAN KARIM: 11-1447

RAMADAN KARIM: 11-1447

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

DRUG KINGPIN: NDLEA Arrests Prison Escapee 7 Years After

DRUG KINGPIN: NDLEA Arrests Prison Escapee 7 Years After

November 19, 2023
TA’AZIYYAR PAPAROMA FRANCIS: SHIN INA LAIFIN PANTAMI?

TA’AZIYYAR PAPAROMA FRANCIS: SHIN INA LAIFIN PANTAMI?

April 22, 2025
TSOKACINMU NA YAU (24)

TSOKACINMU NA YAU (24)

March 24, 2025
Let’s Speak Our Mother Tongue

Let’s Speak Our Mother Tongue

March 3, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.