• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, September 20, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Wasanni

Jiya Lamine Yamal Ya Yi Wasan Kura Da Mbappé

WASANNI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 15, 2026
in Wasanni
0
Jiya Lamine Yamal Ya Yi Wasan Kura Da Mbappé

Lamine Yamal

12
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Jiya Lamine Yamal Ya Yi Wasan Kura Da Mbappé

Daga Bashir Yahuza Malumfashi
__________
A jiya Talata aka fafata wasan farko na Gab Da Na Ƙarshe tsakanin Spain da France, inda matashin ɗan wasa, Lamine Yamal ya sake nuna bajintarsa.

Related posts

Akwai Yiwuwar Spain Za Ta Lashe Kofin Duniya Na Bana

Akwai Yiwuwar Spain Za Ta Lashe Kofin Duniya Na Bana

July 18, 2026
Kofin Duniya: Gobe Za A Fara Fafata Wasan Gab Da Na Ƙarshe

Kofin Duniya: Gobe Za A Fara Fafata Wasan Gab Da Na Ƙarshe

July 13, 2026

Kodayake bai zura ƙwallo a raga ba amma ya wujijjiga Kyaftin ɗin France, Kaylian Mbappé. Kuma shi ne ya haddasa bugun fanarati da Spain ta samu ta zura ƙwallo ta farko. Sannan ya kasance cikin manyan dalilan da suka sa Spain ta mamaye wasan kuma ta yi nasara da ci 2–0, kamar kuma yadda ta samu nasarar kai wa wasan ƙarshe na Gasar Kofin Duniya ta bana.

Bangon Mujallar Taskar Gizago mai lamba 62

A gasar ta bana, Yamal ya tabbatar wa duniya cewa ba kawai matashi ne mai hazaƙa ba, har ma ya nuna cewa shi ɗan wasa ne mai ɗaukar nauyin manyan wasanni. Ya taka muhimmiyar rawa tun daga matakin rukuni har zuwa wasannin kifa-ɗaya-ƙwala (knockout), inda ya kasance cikin fitattun ‘yan wasan ƙasar Spain.

A Zagayen ‘Yan 32, ya taimaka wa Spain ta doke Austria da ci 3–0. Daga nan kuma ya ci gaba da nuna ƙwarewarsa a wasan Zagayen ‘Yan 16, inda Spain ta doke Portugal da ci 1–0.

A wasan Kwata Fainal kuwa, ya taka rawar gani wajen taimaka wa Spain ta doke Belgium da ci 2–1, abin da ya tabbatar da cewa yana iya taka rawa a manyan lokuta.

Masu hasashe sun bayyana cewa, akwai yiwuwar Yamal da ƙasarsa ta Spain su lashe wannan kofi na bana, muddin dai suka murza leda, irin yadda suka lallasa France a wasan na jiya.

Jama’a, yaya kuke ganin wannan ƙwazo na Yamal da ƙungiyarsa ta Spain? Kuna ganin za su iya maimaita wannan ƙoƙari a wasansu na ƙarshe? Kuma shin, ko za su iya ɗaukar Kofin Duniya na bana? Ku bayyana ra’ayinku a Comment Section.
__________

Previous Post

Budurwa Mai Aikin Tausa Ta Mutu A Gidan Minista

Next Post

Confiscation of Malami’s Assets: Injustice or a Fight Against Corruption?

Related Posts

Akwai Yiwuwar Spain Za Ta Lashe Kofin Duniya Na Bana
Wasanni

Akwai Yiwuwar Spain Za Ta Lashe Kofin Duniya Na Bana

July 18, 2026
Kofin Duniya: Gobe Za A Fara Fafata Wasan Gab Da Na Ƙarshe
Wasanni

Kofin Duniya: Gobe Za A Fara Fafata Wasan Gab Da Na Ƙarshe

July 13, 2026
Afirka Ta Fice Daga Gasar Kofin Duniya Na Bana
Wasanni

Afirka Ta Fice Daga Gasar Kofin Duniya Na Bana

July 10, 2026
Next Post
Confiscation of Malami’s Assets: Injustice or a Fight Against Corruption?

Confiscation of Malami's Assets: Injustice or a Fight Against Corruption?

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Zaɓen gwamna: Mutum 2,318,919 za su yi zaɓe a Imo, 1,833,160 a Kogi, 1,017,613 a Bayelsa, inji INEC

Kasafin N18b: INEC za ta biya ma’aikata 16,000 alawus ɗin su, ba a zaɓen Bayelsa, Imo da Kogi za ta kashe kuɗaɗen ba – Yakubu

November 4, 2023
Rasuwar ‘Yar Kannywood Jidda Fulani: Ko Furodusa Aminu Saira Ya Kyauta?

Rasuwar ‘Yar Kannywood Jidda Fulani: Ko Furodusa Aminu Saira Ya Kyauta?

December 27, 2025
ENDING BANDITRY AND KIDNAPPING IN THE NORTHWEST: WHETHER DIALOGUE IS THE ANSWER

ENDING BANDITRY AND KIDNAPPING IN THE NORTHWEST: WHETHER DIALOGUE IS THE ANSWER

February 6, 2025
BAKIN JAƁA (2) (Labarin Cin Amana)

BAKIN JAƁA (2) (Labarin Cin Amana)

September 2, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.