• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, October 11, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
October 11, 2026
in Babban Labari
0
Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

Maryam Abubakar Jan Kunne

4
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

Daga Bashir Yahuza Malumfashi
__________
Hadinar Gwamnan Jihar Kano, tsohuwar ‘yar fim, Maryam Abubakar Jan Kunne ta zargi Kwamishinan Ruwa da Muhalli na Jihar Kano, Dakta Ɗahiru da ƙwace mata filin da take sana’ar abinci.

Related posts

Malam Saifuddeen Ya Zama Shugaban Hukumar Hisba Katsina

Malam Saifuddeen Ya Zama Shugaban Hukumar Hisba Katsina

October 7, 2026
Katsina A Makon Jiya (21 Zuwa 27-09-2026)

Katsina A Makon Jiya (21 Zuwa 27-09-2026)

September 29, 2026

Maryam, a yayin wata hira da DCL Hausa, ta yi ƙorafin cewa da kuɗin gadonta ta gina wurin sana’arta, tun a 2017, inda ta ɗauki ma’aikata sama da 30 aiki.

Ta ce, Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ce Kwamishinan ya canja mata wani filin, ita da sauran mutanen da aka tasa daga wurin da aka rushe, amma Kwamishinan ya ƙiya. A cewar ta, wasu Ƙwarori aka sayar wa filin, alhali su ‘yan ƙasa aka kore su.

“Na yi ƙorafi ga Kwamishina Ɗahiru, amma sai ya ce ai Ƙwarori sun daɗe a Kano, alhali duk baƙaƙen da aka gani a Kano, daga Gombe suke,” in ji Maryarm.

Ta sha alwashin ɗaukar babban mataki a kan Kwamishinan, idan bai ba ta filinta ba. A cewar ta, “ni ‘yar Kano ce, don haka babu wanda ya isa ya cinye mani haƙƙina, ya ba baƙi.”
_________

Previous Post

NASIHARMU TA YAU (18)

Related Posts

Malam Saifuddeen Ya Zama Shugaban Hukumar Hisba Katsina
Babban Labari

Malam Saifuddeen Ya Zama Shugaban Hukumar Hisba Katsina

October 7, 2026
Katsina A Makon Jiya (21 Zuwa 27-09-2026)
Babban Labari

Katsina A Makon Jiya (21 Zuwa 27-09-2026)

September 29, 2026
Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?
Babban Labari

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

An Yi Gangamin Addu’o’in Godiya Ga Allah A Katsina

An Yi Gangamin Addu’o’in Godiya Ga Allah A Katsina

August 1, 2023
Gen. Buratai Celebrates John Mahama’s Second Coming as Ghana’s President 

Gen. Buratai Celebrates John Mahama’s Second Coming as Ghana’s President 

December 10, 2024
Humility and Gentility: My Encounter with Dr. Bukar Usman

Humility and Gentility: My Encounter with Dr. Bukar Usman

October 7, 2023
Jihar Katsina Ta Samu Ministoci Biyu A Gwamnatin Tinubu

Jihar Katsina Ta Samu Ministoci Biyu A Gwamnatin Tinubu

July 27, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne
  • NASIHARMU TA YAU (18)
  • Rikici Ya Kacame Tsakanin Moofy Da Tage A Kan Pantami

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

October 11, 2026
NASIHARMU TA YAU (18)

NASIHARMU TA YAU (18)

October 11, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.