• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Saturday, August 8, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Labarai

Abdullahi Garba Faskari Ne Sabon Sakataren Gwamnatin Katsina

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
August 7, 2023
in Labarai
0
Abdullahi Garba Faskari Ne Sabon Sakataren Gwamnatin Katsina

Alhaji Abdullahi Garba Faskari

42
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Abdullahi Garba Faskari Ne Sabon Sakataren Gwamnatin Katsina

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umar Raɗɗa ya amince da naɗin tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Katsina, Alhaji Abdullahi Faskari, a matsayin sabon Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina.

Related posts

Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina

Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina

August 8, 2026
Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi

Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi

August 7, 2026

Tsohon Mataimakin Gwamnan, wanda ya yi mulki a shekarar 2011 zuwa 2015, ya maye gurbin Architect Ahmed Musa Ɗangiwa, bayan Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya naɗa shi Minista a gwamnatinsa.

Gwamna Raɗɗa ya bayyana ta bakin Kakakinsa, Ibrahim Kaula Mohammed, cewa naɗin sabon Sakataren Gwamnatin zai fara aiki nan take.

“Babu shakka, nadin Alhaji Abdullahi Garba a matsayin Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina, kamar ajiye ƙwarya ne gurbinta, domin kuwa ya canc” in ji Gwamna Raɗɗa.

An haifi sabon Sakatare Abdullahi Garba a ranar 15 ga Agusta, 1959 a garin Faskari. Ya taɓa zama Kwamishinan Shari’a a Jihar Katsina, a 2003 zuwa 2007, da kuma 2007 zuwa 2009. Sannan kuma ya yi Kwamishinan Ilimi a Jihar Katsina, a 2009 zuwa 2010. Kafin naɗin nasa Sakataren Gwamnati a wannan karon, shi ne Shugaban Hukumar Gudanarwa na Jami’ar Umaru Musa ‘Yar-Adua, Katsina.

Previous Post

Rage Raɗaɗin Talauci: Attajirai Ku Yi Koyi Da Sabi’u Mahuta

Next Post

Burina In Samar Da Maslaha Tsakanin Ma’aurata – LIKITAR MA’AURATA

Related Posts

Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina
Labarai

Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina

August 8, 2026
Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi
Labarai

Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi

August 7, 2026
Gwamna Ya Rantsar da Sabbin Manyan Sakatarori A Jihar Katsina
Labarai

Gwamna Ya Rantsar da Sabbin Manyan Sakatarori A Jihar Katsina

August 6, 2026
Next Post
Burina In Samar Da Maslaha Tsakanin Ma’aurata – LIKITAR MA’AURATA

Burina In Samar Da Maslaha Tsakanin Ma'aurata - LIKITAR MA'AURATA

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

TSOKACINMU NA YAU (09)

TSOKACINMU NA YAU (09)

March 9, 2025
Janar Buratai Babban Ɗan Kishin Ƙasa Ne – Oba Adekunle Makama

Janar Buratai Babban Ɗan Kishin Ƙasa Ne – Oba Adekunle Makama

July 30, 2026
Zaɓen gwamna: Mutum 2,318,919 za su yi zaɓe a Imo, 1,833,160 a Kogi, 1,017,613 a Bayelsa, inji INEC

Zaɓen gwamna: Mutum 2,318,919 za su yi zaɓe a Imo, 1,833,160 a Kogi, 1,017,613 a Bayelsa, inji INEC

October 31, 2023
Abdulkadir Nasir is the New CoS to Katsina State Governor

Abdulkadir Nasir is the New CoS to Katsina State Governor

December 12, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina
  • Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi
  • Zango Local Government Enjoys First-Ever General Hospital

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina

Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina

August 8, 2026
Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi

Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi

August 7, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.