• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

Rage Raɗaɗin Talauci: Attajirai Ku Yi Koyi Da Sabi’u Mahuta

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
August 7, 2023
in Babban Labari
0
Rage Raɗaɗin Talauci: Attajirai Ku Yi Koyi Da Sabi’u Mahuta

Alhaji Sab'iu Sa'idu Mahuta

40
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Rage Raɗaɗin Talauci: Attajirai Ku Yi Koyi Da Sabi’u Mahuta

Malam Abba Mahuta ya yi kira da babbar murya ga attajirai da su yi koyi da attajirin ɗan siyasa, Alhaji Sabi’u Sa’idu Mahuta, wajen amfani da dukiyarsu wajen tallafa wa mabuƙata da kayan abinci, domin rage masu raɗaɗin ƙuncin rayuwa da ake ciki.

Related posts

Ɗalibin Jami’ar Sojoji Ya Ƙera Robot Mai Kashe Gobara

Ɗalibin Jami’ar Sojoji Ya Ƙera Robot Mai Kashe Gobara

August 12, 2026
Rarara Ya Ƙara Haska Farin Jinin Sheikh Pantami

Rarara Ya Ƙara Haska Farin Jinin Sheikh Pantami

July 31, 2026

Da yake bayyana aikin alherin da attajirin ya yi a yankinsa na Mahuta da ke Ƙaramar Hukumar Ƙafur a Jihar Katsina, Abba Mahuta ya bayyana cewa:

“Domin rage raɗaɗin tdadar kayan abinci, Alhaji Sab’iu Sa’idu Mahuta ya sayi buhun masara 600, wadda ake sayar da kwano ɗaya a kan Naira 1,300, amma ya riƙa sayarwa a kan ₦500, kacal. Watau ya zaftare wa al’umma sama da kashi 61.5 cikin ɗari.”

Bisa haka, Abba Mahuta yake tunatar da attajirai da su yi amfani da dukiyarsu tausaya wa al’umma. “Tabbas duk wanda ya tausaya wa al’umma, musamman ta samun sauƙi wurin ciyarwa, Allah ne Ya san irin sakayyar da zai yi masa,” in ji shi.

Ya yi addu’a ga attajirin. “Allah Ya saka maka da mafificin alheri, Ya azurta ka da Aljannah Firdausi tare da iyayenka da iyalanka baki daya. Allah Ya yalwata mana masu arziki, ‘yan kasuwa da shugabannin da za su riƙa taimakon al’umma. Amin.”

Previous Post

TUKUR BURATAI: Janar, Malamin Makaranta, Marubuci Kuma Saraki

Next Post

Abdullahi Garba Faskari Ne Sabon Sakataren Gwamnatin Katsina

Related Posts

Ɗalibin Jami’ar Sojoji Ya Ƙera Robot Mai Kashe Gobara
Babban Labari

Ɗalibin Jami’ar Sojoji Ya Ƙera Robot Mai Kashe Gobara

August 12, 2026
Rarara Ya Ƙara Haska Farin Jinin Sheikh Pantami
Babban Labari

Rarara Ya Ƙara Haska Farin Jinin Sheikh Pantami

July 31, 2026
Janar Buratai Babban Ɗan Kishin Ƙasa Ne – Oba Adekunle Makama
Babban Labari

Janar Buratai Babban Ɗan Kishin Ƙasa Ne – Oba Adekunle Makama

July 30, 2026
Next Post
Abdullahi Garba Faskari Ne Sabon Sakataren Gwamnatin Katsina

Abdullahi Garba Faskari Ne Sabon Sakataren Gwamnatin Katsina

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

TARON MALUMFASHI FACEBOOK CONNECT: YUNKURIN BUNKASA MALUMFASHI DA KEWAYE (7)

TARON MALUMFASHI FACEBOOK CONNECT: YUNKURIN BUNKASA MALUMFASHI DA KEWAYE (7)

August 25, 2025
RAMADAN KARIM: 03-1447

RAMADAN KARIM: 03-1447

February 20, 2026
Ɗan’iyan Galadiman Katsina Ya Cika Shekara 5 A Karaga

Ɗan’iyan Galadiman Katsina Ya Cika Shekara 5 A Karaga

May 29, 2023
GA ZAKARU 20:  NA GASAR RUBUTUN GAJERUN LABARUN HAUSA TA GIDAUNIYAR ZANNA-WALI (2025)

GA ZAKARU 20: NA GASAR RUBUTUN GAJERUN LABARUN HAUSA TA GIDAUNIYAR ZANNA-WALI (2025)

January 23, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)
  • Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon
  • Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

August 24, 2026
Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon

Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon

August 23, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.