• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, September 21, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

BAYAN KAMMALA TARON HAƊIN KAN ƘASA A NIJAR, KO ƘUDURORIN TARON ZA SU YI TASIRI?

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
February 20, 2025
in Babban Labari
0
BAYAN KAMMALA TARON HAƊIN KAN ƘASA A NIJAR, KO ƘUDURORIN TARON ZA SU YI TASIRI?

Janar Abdourahamane Tchiani

36
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

BAYAN KAMMALA TARON HAƊIN KAN ƘASA A NIJAR, KO ƘUDURORIN TARON ZA SU YI TASIRI?

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026
Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta

Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta

September 3, 2026
Janar Abdourahamane Tchiani

 

•••

An kammala Taron Ƙasa a yau Laraba (19-02-2025) a Jamhuriyar Nijar. Ga shawararwarin da taron ya fitar, kamar yadda Shugaban Kwamitin Taron, Malam Tsalha Haladou ya gabatar:

√ An ba da shawarar Gwamnatin Tchani ta kwashe shekara 5 tana Riƙon Ƙwarya, kafin ta mayar da mulki ga Farar Hula.

√ Kwamitin Taron ya buƙaci Nijar ta sauya tsarin amfani da kuɗaɗe ta hanyar mutunta manufofin Ƙungiyar Ƙasashen Sahel (AES).

√ Ya buƙaci a rage yawan ma’aikatun gwamnati domin daƙile almubazzaranci.

√ An buƙaci Gwamnatin Nijar da ta yi watsi da duk wani shiri na tallata auran jinsi (LGBT+).

√ An buƙaci Gwamnati ta sanya ido sosai a kan kafofin yaɗa labarai da na sada zumunta.

√ Taron ya amince da a riƙa tilasta wa duk wani matashi ɗan ƙasa da ya kammala karatunsa yin aikin soja da kuma bautar ƙasa.

__________

Jama’a ko mene ne ra’ayinku a kan waɗannan ƙudurori?

Previous Post

ABDULLAHI ALKWATONAWI: ALLAH JI ƘAN ƊAN UWA DA RAHAMA

Next Post

GENERAL ABACHA: A LETTER FROM HEAVEN

Related Posts

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?
Babban Labari

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026
Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta
Babban Labari

Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta

September 3, 2026
KATSINA_2026: Bikin Ranar Marubutan Hausa ta Duniya
Babban Labari

KATSINA_2026: Bikin Ranar Marubutan Hausa ta Duniya

August 29, 2026
Next Post
GENERAL ABACHA: A LETTER FROM HEAVEN

GENERAL ABACHA: A LETTER FROM HEAVEN

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Shugaba Tinubu Ya Yi Wa Emefiele Tatas

Shugaba Tinubu Ya Yi Wa Emefiele Tatas

June 24, 2023
SHEIKH ƊAHIRU BAUCHI YA CIKA SHEKARA 100 CIF A DUNIYA

SHEIKH ƊAHIRU BAUCHI YA CIKA SHEKARA 100 CIF A DUNIYA

July 8, 2024
Extremism, Laxity and Moderation in Islam

Musulunci Ba Addinin Tsauri Ko Sakaci Ba Ne…

August 21, 2026
KWANAN WATAN HIJIRIYYA YAU ALHAMIS

KWANAN WATAN HIJIRIYYA YAU ALHAMIS

February 5, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.