• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, July 27, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Siyasa

PDP Ta Naɗa Yusuf Dingyaɗi Sabon Muƙami

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
August 15, 2023
in Siyasa
0
PDP Ta Naɗa Yusuf Dingyaɗi Sabon Muƙami

Yusuf Abubakar Dingyaɗi

23
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

PDP Ta Naɗa Yusuf Dingyaɗi Sabon Muƙami

Jam’iyyar PDP ta Ƙasa ta bayyana naɗin Malam Yusuf Abubakar Dingyaɗi a matsayin wakili a cikin Kwamitin Musamman da zai lura da harkokin hulɗa da ‘yan jarida da watsa labarai na zaɓen gwamnoni a jihohin Bayelsa da Kogi da Imo, wanda ake sa ran gudanarwa a tsakanin watanin Nuwamba da Disamba masu gabatowa, kamar yadda Babban Sakataren Watsa Labarai na Jam’iyyar PDP na Ƙasa, Mista Debo Olugangba ya sanar wa manema labarai.

Related posts

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
Zaɓen 2027: Akwai Yiwuwar Farfesa Pantami Ya Yi Nasara – Farfesa Lawanti

Zaɓen 2027: Akwai Yiwuwar Farfesa Pantami Ya Yi Nasara – Farfesa Lawanti

July 8, 2026

Haka ma jam’iyyar ta PDP ta bayyana sunayen sauran wakilai guda 19, waɗanda suka ƙunshi, Sakataren Watsa Labarai na PDP na Ƙasa; Mista Debo Ologunagba, a matsayin Shugaba da Mista Richard Ihediwa, wanda zai kasance Sakatare. Sauran membobin sun haɗa da Mista Kola Ologbondiyan da Emmanuel Ibeshi da Ibrahim Abdullahi da Otunba Segun Sawunmi da Osaro Onaiwu da Abdul M. Bashir da sauransu.
Malam Yusuf Dingyaɗi, wanda shi ne Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaban Jam’iyyar PDP na Ƙasa (SSA) a kan Watsa da Sadarwa, ya taɓa riƙe muƙamin Mataimakin Daraktan Labarai da ‘Yan Jarida na kamfen ɗin Atiku/Okowa a yankin Arewa a zaɓen da ya gabata.

Ana sa ran ƙaddamar da wannan kwamitin na mussaman a Abuja, nan gaba kaɗan.

Previous Post

Ƙuncin Rayuwa: Matasa Ku Tashi Ku Nemi Ilimi Da Sana’a – In Ji MAK

Next Post

Janar Faruk Yahaya Ya Zama Zaruman Sakkwato

Related Posts

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya
Siyasa

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
Zaɓen 2027: Akwai Yiwuwar Farfesa Pantami Ya Yi Nasara – Farfesa Lawanti
Siyasa

Zaɓen 2027: Akwai Yiwuwar Farfesa Pantami Ya Yi Nasara – Farfesa Lawanti

July 8, 2026
Jaafar Jaafar Ya Buɗe Idanun ‘Yan Kwankwasiyya
Siyasa

Jaafar Jaafar Ya Buɗe Idanun ‘Yan Kwankwasiyya

June 17, 2026
Next Post
Janar Faruk Yahaya Ya Zama Zaruman Sakkwato

Janar Faruk Yahaya Ya Zama Zaruman Sakkwato

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Burina Rubutuna Ya Zama Silar Shiriyar Al’umma – Antin Kaduna

Burina Rubutuna Ya Zama Silar Shiriyar Al’umma – Antin Kaduna

September 10, 2023
Matsalolin Da Suka Daƙile Super Eagles Daga Gasar Kofin Duniya

Matsalolin Da Suka Daƙile Super Eagles Daga Gasar Kofin Duniya

November 17, 2025
ALLAH YA JI ƘAN HAUWA ƘAMSHI

ALLAH YA JI ƘAN HAUWA ƘAMSHI

October 2, 2025
SASSANYAN AMINCI (5)

SASSANYAN AMINCI (5)

September 12, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • General Buratai to Marry Off His Daughter Today
  • Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya
  • Saƙon Godiya Da Bangajiya

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

July 25, 2026
Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.