• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Friday, August 14, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Barkwanci

Barkwancin Ƙarshen Mako

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 30, 2023
in Barkwanci
4
Barkwancin Ƙarshen Mako

Barkwanci © Bashir Yahuza Malumfashi

113
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Ɓarawo Da Alƙali

Wani ɓarawo ne ya saci akuya, sai aka kama shi aka kai shi kotu. Ga yadda ta kwashe, tsakaninsa da alƙali:
Alƙali: Ana tuhumarka da satar akuyoyi uku.
Ɓarawo: Ƙarya ne ranka ya daɗe, akuya ɗaya na sata.
Alƙali: Kada ka raina wa kotu hankali. Ga akuyoyi uku a gaban kotu a matsayin shaida.
Ɓarawo: Ranka ya daɗe uwar na sata, shi ne ’ya’yanta guda biyu suka biyo ta. Ni kuma ba zan iya cewa su koma ba.
Alƙali: Kana raina kotu fa!
Ɓarawo: Ranka ya daɗe, ko kai ne aka sace mahaifiyarka, ka gan ta, ai za ka bi ta.
Alƙali: Gaskiya ne, zan bi ta amma ka fara zuwa kurkuku, a dawo da kai bayan wata biyu.
~~~~~~

Related posts

Kishin Ƙasa Ne Tubalin Farko Na Gina Rayuwar Al’umma (2)

Barkwancin Ƙarshen Mako

July 22, 2023
Barkwancin Ƙarshen Mako

Barkwancin Ƙarshen Mako

June 25, 2023

Yawon Dare

Wasu matasa ne sun dawo daga gidan kallon ƙwallo, sun yi dare. To, dama a lokacin an sa dokar hana fita (curfew). Suna cikin tafiya sai suka haɗu da sojoji. Sai sojojin suka ce kowa za a yi masa bulala daidai lambar da ke bayan rigarsa. Na farko ya sa rigar Chelsea 12-Mikel Obi, aka yi masa bulala 12. Na biyu ya sa rigar 50 Cent, shi ma aka yi masa bulala 50. Tun kafin a zo kan na ukun ya fara kuka da ihu, ana dubawa sai aka ga an rubuta a rigarsa: BABA BUHARI, 2019.
~~~~~~~

Banufe Da Matarsa

Wani Banufe ne Allah Ya jarabce shi da wata fitinannar mata. Ba ta ɗaga masa ƙafa ko kaɗan da fitina. Shi ya sa kullum idan ya fita, sai ya bari sai ta yi barci sannan yake dawowa gida. Wata rana sun yi faɗa da rana, ya fita daga gidan, sai Banufe ya dawo gida tsakiyar dare. Sai ya iske matar tasa a kwance tana sharɓar barci. Ganin haka sai ya ce:“Allah na gode maka, wannan fitinar ta yi barci. “Yana rufe baki sai nan take matar nan ta farka kuma ta maida masa martani da cewa: “Allah kuma Ya tsine wa wanda ya tashe ta ba!”
~~~~~~~

Previous Post

ALI BABA: Tattaunawa Ta Musamman Da Marubucin Littattafan Musulunci

Next Post

Amina Gambo Ta Yi Bankwana Da Freedom Radio

Related Posts

Kishin Ƙasa Ne Tubalin Farko Na Gina Rayuwar Al’umma (2)
Barkwanci

Barkwancin Ƙarshen Mako

July 22, 2023
Barkwancin Ƙarshen Mako
Barkwanci

Barkwancin Ƙarshen Mako

June 25, 2023
Kar Nake Ganin Ka
Barkwanci

Kar Nake Ganin Ka

May 29, 2023
Next Post
Amina Gambo Ta Yi Bankwana Da Freedom Radio

Amina Gambo Ta Yi Bankwana Da Freedom Radio

Comments 4

  1. Abdulkarim 6 says:
    3 years ago

    Good

    Reply
    • Bashir Yahuza Malumfashi says:
      3 years ago

      Thanks!

      Reply
  2. Abdulkarim 6 says:
    3 years ago

    Good

    Reply
    • Bashir Yahuza Malumfashi says:
      3 years ago

      Thanks 👍

      Reply

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Kuskure Kan Ingilishi: Wane Ne Ke Son Wulaƙanta Gwamnan Kano?

Kuskure Kan Ingilishi: Wane Ne Ke Son Wulaƙanta Gwamnan Kano?

June 3, 2023
Rushe-Rushe A Kano Babu Kangado

Rushe-Rushe A Kano Babu Kangado

June 7, 2023
Babban Burina A Rubutu: In Bar Baya Mai Kyau – AHA

Babban Burina A Rubutu: In Bar Baya Mai Kyau – AHA

November 4, 2023
ZUWA GA ‘YAN UWA MUSULMI ‘YAN SHI’A: SHIN DA GASKE KUNA KOYI DA ALI (RTA) NE?

ZUWA GA ‘YAN UWA MUSULMI ‘YAN SHI’A: SHIN DA GASKE KUNA KOYI DA ALI (RTA) NE?

July 23, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Our Daily Message
  • Regulation, Standardisation of Qur’anic Schools Under Way in Katsina
  • Gwamnati Za Ta Samar Da Ingantaccen Tsarin Gudanar Da Makarantun Alƙu’rani A Jihar Katsina

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Our Daily Message

Our Daily Message

August 14, 2026
Regulation, Standardisation of Qur’anic Schools Under Way in Katsina

Regulation, Standardisation of Qur’anic Schools Under Way in Katsina

August 13, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.