• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, June 9, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Barkwanci

Barkwancin Ƙarshen Mako

Ku Zo Mu Ƙyaƙyata

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 25, 2023
in Barkwanci
1
Barkwancin Ƙarshen Mako

Malam Ƙyaƙyatau

65
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Barkwanci

Kacako!

Related posts

Barkwancin Ƙarshen Mako

Barkwancin Ƙarshen Mako

July 30, 2023
Kishin Ƙasa Ne Tubalin Farko Na Gina Rayuwar Al’umma (2)

Barkwancin Ƙarshen Mako

July 22, 2023

Wani Bafulatini ne ya hau mota daga cikin Kano zuwa wani ƙauye. Ana cikin tafiya sai yaron mota ya tambaye shi inda zai sauka. Can sai ya ce ya mance sunan garin.
To a cikin motar akwai wani mai zaƙozaƙon haƙora. Da Bafulatanin ya gan shi, sai ya nuna shi, ya ce: “Wallahi sunan garin kamar haƙoran wancan.
Yaron mota ya ce: “Ko Kacako ne?”
Bafulatani ya ce: “Gaskiyarka, Kashako ne!”
~~~

Mai dabara

Wani Babarbare ne ya kai matarsa haihuwa asibiti, ta yi yunƙurin haihuwa ta kasa sai likita ya ce wa mijin ya kawo kuɗi za a yi mata tiyata a cire ɗan.
Babarbare ba shi da kuɗi, ya rasa yadda zai samu kuɗi. Sai ya ce wa likita yana so ya yi magana da matarsa.
Da ya shiga sai ya yi mata magana a kunne. fitowarsa waje ke nan sai ta yunƙura ta haihu.
Likita ya tambaye shi cewa: “Me ka faɗa wa matarka ne?” Sai ya ce: “Na faɗa mata cewa, kina haihuwa zan ƙara aure.”
~~~

Buba da Ilu

Wasu Zamfarawa ne su biyu abokan juna,Buba da Ilu suka zauna suna hira. Can sai Ilu ya ce: “Buba in ka tsinci jikkar kuɗi, nawa kaka ba ni?”
Sai Buba ya ce: “Ilu taro ni ka ba ka walla.”
Ilu ya ce: “Buba ka ba ni taro mana tun da jikkar kuɗin ta maigidanku ta?”
Sai Buba ya ce: “Kai taron na maigidankuna?” Sai fada ya kaure a tsakaninsu, su ne har gaban alƙali.
~~~

Previous Post

Ɗan Kasuwa Ya Koka Da Rusau A Kano

Next Post

Allah Ji Ƙan Auwal Ɗanborno

Related Posts

Barkwancin Ƙarshen Mako
Barkwanci

Barkwancin Ƙarshen Mako

July 30, 2023
Kishin Ƙasa Ne Tubalin Farko Na Gina Rayuwar Al’umma (2)
Barkwanci

Barkwancin Ƙarshen Mako

July 22, 2023
Kar Nake Ganin Ka
Barkwanci

Kar Nake Ganin Ka

May 29, 2023
Next Post
Allah Ji Ƙan Auwal Ɗanborno

Allah Ji Ƙan Auwal Ɗanborno

Comments 1

  1. Guna niyoss says:
    11 months ago

    Wai tukunna amma tsinci kudinne?

    Reply

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawa Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (5)

Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawa Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (5)

January 4, 2026
Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

Sababbin Kwamishinoni Sun Bayyana A Jihar Katsina

July 19, 2023
Buƙatarmu Mu Bunƙasa Rayuwar Mata, Matasa Da Kyautata Muhalli – Gwamnan Jigawa

Gwamna Namadi Ya Ladabtar Da Shugabannin Babban Asibitin Gumel

August 1, 2023
Ana Tuhumar Sanata Da Yi Wa Wata Yarinya Fyaɗe

Ana Tuhumar Sanata Da Yi Wa Wata Yarinya Fyaɗe

October 4, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Sharhin Littafin Tarihin Rayuwar Sule Lamido
  • Illolin Yaɗa Hotuna Da Bidiyon Aika-Aikar ‘Yan Ta’addar Daji
  • Wasu Daga Manyan Ayyukan Sardauna Ga Al’ummar Arewa (1954-1966)

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Sharhin Littafin Tarihin Rayuwar Sule Lamido

Sharhin Littafin Tarihin Rayuwar Sule Lamido

June 8, 2026
Illolin Yaɗa Hotuna Da Bidiyon Aika-Aikar ‘Yan Ta’addar Daji

Illolin Yaɗa Hotuna Da Bidiyon Aika-Aikar ‘Yan Ta’addar Daji

June 7, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.