• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, September 20, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Siyasa

Jihar Katsina Ta Samu Ministoci Biyu A Gwamnatin Tinubu

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 27, 2023
in Siyasa
0
Jihar Katsina Ta Samu Ministoci Biyu A Gwamnatin Tinubu

Barista Hannatu Musa Musawa

47
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Jihar Katsina Ta Samu Ministoci Biyu A Gwamnatin Tinubu

Architrct Ahmad Dangiwa
Barista Hannatu Musawa

Allah Ya albarkaci Jihar Katsina da zaratan Ministoci har guda biyu a Gwamnatin Tarayya, bisa jagorancin Alhaji Bola Ahmad Tinubu.

Related posts

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
MALAM SULE LAMIDO:  Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

September 15, 2026

A jerin sunaye 28 da Shugaban Majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio ya karanta, a matsayin sababbin ministocin da Shugaba Tinubu ya aika masu, akwai sunan Architrct Ahmad Dangiwa, daga Ƙaramar Hukumar Kankia da Barista Hannatu Musa Musawa, daga Ƙaramar Hukumar Musawa, duka daga Jihar Katsina.

Sauran mutanen sun haɗa da Abubakar Momoh, Amb Yusuf Maitama, Cheif Uche Nnachi, Dr. Beta Udoh, Dr. Doris anniche, Dave Umahi, Exenwa Wike da Muhammad Badaru Abubakar.

Akwai kuma Malam Nasir Ahmad Elrufai, Rt Hon Ebiribe Hon. Onyochuwecha, Hon. Oludimi Tunji Ojo,Hon Stella,Oju Kennedy, Bello Muhammad, Mr Dele Alake, Lateef Fabemi da Muhammad Idris.

Haka kuma akwai Elawale Edu, Waheed Adebayo, Mrs. Eman Sulaiman, Prof. Ali Pate, Prof. Joseph, Sen. Abubakar Kyari, Sen. John Enoh da kuma Sanata Sani Abubakar Danladi.

Previous Post

₦16,000 Za Mu Sayar Da Taki A Jigawa – Gwamna Namadi

Next Post

Yau Ne Maulidin Likitar Ma’aurata

Related Posts

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
Siyasa

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
MALAM SULE LAMIDO:  Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78
Siyasa

MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

September 15, 2026
Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)
Siyasa

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

August 24, 2026
Next Post
Yau Ne Maulidin Likitar Ma’aurata

Yau Ne Maulidin Likitar Ma'aurata

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Hajia Amina Donates Mosque Building to Muslim Community

Hajia Amina Donates Mosque Building to Muslim Community

March 11, 2024
Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawa Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (5)

Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawa Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (5)

January 4, 2026
Sufeto-Janar Ya Ƙuduri Sauya Halayen ‘Yan Sanda

Sufeto-Janar Ya Ƙuduri Sauya Halayen ‘Yan Sanda

July 1, 2023
Hotunan Mako

Hotunan Mako

May 29, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.