• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, September 20, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Labarai

An Yi Gangamin Addu’o’in Godiya Ga Allah A Katsina

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
August 1, 2023
in Labarai
0
An Yi Gangamin Addu’o’in Godiya Ga Allah A Katsina
54
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

An Yi Gangamin Addu’o’in Godiya Ga Allah A Katsina

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya halarci taron addu’o’in godiya ga Maɗaukakin Sarki Allah bisa ni’imomin da Ya yi wa jihar.

Related posts

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026
Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

September 6, 2026

An dai ware ranar 1 ga Agustan kowace shekara domin godiya ga Allah (‘Yaumush-shukr’) bisa ɗimbin ni’imomin da Allah Ya huwace wa Jihar Katsina.

Daga cikin waɗanda suka halarci taron addu’o’in na musamman har da tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari da ƙarin wasu muhimman mutane.

Taron addu’o’in godiya ga Maɗaukakin Sarki Allah ya gudana ne a Masallacin Juma’a na Othman Bn Fodio, Modoji, Katsina.

Tun da farko dai, Gwamnatin Jihar Katsina ce, a shekarar 2019 ta ƙirƙiro wannan taron addu’o’i, domin murnar haɗe masarautun Katsina da Daura, aka samar da lardi ɗaya da kuma godiya ga Allah bisa irin ni’imomin da Allah Ya yi wa jihar ta fuskoki da daban-daban.

Da yake jawabi a yayin taron, Gwamna Dikko ya ce ya zama wajibi a gode wa Allah Maɗaukakin Sarki bisa tarin ni’imomin da Ya yi wa Jihar Katsina, musamman albarkatun ƙasar noma mai inganci da kuma mutanen da ke kishin jihar.

Previous Post

Gwamnan Katsina Ya Raba Ma’aikatar Ilimi Zuwa Gida Uku

Next Post

Gidauniyar Bukar Usman Ta Tallafa Wa Hausawan Togo Da Littattafan Hausa

Related Posts

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin
Labarai

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026
Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda
Labarai

Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

September 6, 2026
Katsina A Makon Jiya (Daga 24 Zuwa 30-08-2026)
Labarai

Katsina A Makon Jiya (Daga 24 Zuwa 30-08-2026)

August 31, 2026
Next Post
Gidauniyar Bukar Usman Ta Tallafa Wa Hausawan Togo Da Littattafan Hausa

Gidauniyar Bukar Usman Ta Tallafa Wa Hausawan Togo Da Littattafan Hausa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

An Ƙarfafa Ƙawance Tsakanin Jigawa Da Zinder

Ambaliya: Gwamnan Jigawa Ya Nemi Tallafin Bankin Duniya

July 8, 2023
NAJERIYA A 65: MU SAKE DUBAWA

NAJERIYA A 65: MU SAKE DUBAWA

October 1, 2025
Minista Ga VON: Ku Yaɗa Kyawawan Labaran Nijeriya Ga Duniya

Minista Ga VON: Ku Yaɗa Kyawawan Labaran Nijeriya Ga Duniya

December 20, 2023
The Soul of Bukar Usman

The Soul of Bukar Usman

May 11, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.