• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, April 26, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Noma Da Kiwo

₦16,000 Za Mu Sayar Da Taki A Jigawa – Gwamna Namadi

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 26, 2023
in Noma Da Kiwo
0
₦16,000 Za Mu Sayar Da Taki A Jigawa – Gwamna Namadi

Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi

25
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Umar Namadi ya ce sun gama tanadin taimakawa monama a jihar domin rage musu raɗaɗin cire tallafin man fetur da aka yi.

Cikin wata tattaunawa ta musamman da ya yi da BBC, Gwamna Namadi ya ce matakin farko da suka ɗauka shi ne rage farashin takin zamani daga Naira dubu, 26 zuwa Naira dubu 16.

Related posts

SHIRIN BUNƘASA NOMA NA ƘASA A JIHAR KATSINA (NATIONAL AGRICULTURAL COMMODITIES PROJECT KATSINA STATE) NA GAYYATA

SHIRIN BUNƘASA NOMA NA ƘASA A JIHAR KATSINA (NATIONAL AGRICULTURAL COMMODITIES PROJECT KATSINA STATE) NA GAYYATA

December 11, 2024
SANA’AR NOMA: Ya Dace Attajirai Su Tallafa Wa Matasan Arewa – Dokta Sharif Almuhajir

SANA’AR NOMA: Ya Dace Attajirai Su Tallafa Wa Matasan Arewa – Dokta Sharif Almuhajir

September 17, 2023

Gwamnan ya ce suna sane da irin ƙalubalen da cire tallafin mai ya haifar wanda hakan ya jefa mutane cikin matsi, amma suna da fatan hakan zai zamar wa mutanen Najeriya alheri a gaba.

Wannan dai na zuwa ne daidai lokacin da Gwamnatin Tarayya ta sanar da shiri fara raba hatsi a faɗin Najeriya, domin rage wa al’ummarta zafin halin da cire tallafin ya jefa su.

“Kowacce jiha ta tsara abubuwa da yawa da za a yi, yanzu misali mu Jihar Jigawa, jiha ce ta manoma don haka tanadinmu na taimaka wa manoma ne.

“Za mu samar musu da abubuwa cikin sauƙi domin su samu su yi noma cikin sauƙi, abinci ya wadata, domin samun abinci wadatacce shi ne zai rage halin da ake ciki a yanzu.

“Na farko dai mun karya farashin taƙi daga Naira 26,000 zuwa Naira 16,000, kuma mun ɗauki matakai masu tsauri kan cewa sai manomi na ƙasa ne aka amince a sayarwa da takin,” in ji Gwamna Alhaji Umar Namadi.

Previous Post

Buɗe Boda Ba Zai Durƙusar Da Mu Ba – Shugaban Ƙungiyar Makiyaya Kaji

Next Post

Jihar Katsina Ta Samu Ministoci Biyu A Gwamnatin Tinubu

Related Posts

SHIRIN BUNƘASA NOMA NA ƘASA A JIHAR KATSINA (NATIONAL AGRICULTURAL COMMODITIES PROJECT KATSINA STATE) NA GAYYATA
Noma Da Kiwo

SHIRIN BUNƘASA NOMA NA ƘASA A JIHAR KATSINA (NATIONAL AGRICULTURAL COMMODITIES PROJECT KATSINA STATE) NA GAYYATA

December 11, 2024
SANA’AR NOMA: Ya Dace Attajirai Su Tallafa Wa Matasan Arewa – Dokta Sharif Almuhajir
Noma Da Kiwo

SANA’AR NOMA: Ya Dace Attajirai Su Tallafa Wa Matasan Arewa – Dokta Sharif Almuhajir

September 17, 2023
DAMINAR BANA: Mu Dai A Yankinmu Sai Godiya – Barden Kubau
Noma Da Kiwo

DAMINAR BANA: Mu Dai A Yankinmu Sai Godiya – Barden Kubau

September 2, 2023
Next Post
Jihar Katsina Ta Samu Ministoci Biyu A Gwamnatin Tinubu

Jihar Katsina Ta Samu Ministoci Biyu A Gwamnatin Tinubu

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

HAWAYE DON AFIRKA

HAWAYE DON AFIRKA

August 16, 2023
ƘUNGIYAR HAUSAWA ZALLA: TA INA ZA A FARA KUMA DA WACE MANUFA? (1)

ƘUNGIYAR HAUSAWA ZALLA: TA INA ZA A FARA KUMA DA WACE MANUFA? (1)

May 4, 2025
Gwarzon Damokiraɗiyya: An Karrama Farfesa Yakubu A Laberiya

Gwarzon Damokiraɗiyya: An Karrama Farfesa Yakubu A Laberiya

January 2, 2024
Kwamishina Saulawa Jajirtacce Ne – Dr. Bala Nuhu

Kwamishina Saulawa Jajirtacce Ne – Dr. Bala Nuhu

August 10, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Duniya Ba Gidan Zama Ba
  • Minista Dr. Muttaqha Rabe Darma Kana Bi Na Bashi
  • Governor Dikko Radda Commissions Community Development Projects Built by Muntari Sagir in Malumfashi

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Duniya Ba Gidan Zama Ba

Duniya Ba Gidan Zama Ba

April 24, 2026
Minista Dr. Muttaqha Rabe Darma Kana Bi Na Bashi

Minista Dr. Muttaqha Rabe Darma Kana Bi Na Bashi

April 22, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.