• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Thursday, June 18, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Shanshani

Hararar Baba Ganduje

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 29, 2023
in Shanshani
0
Hararar Baba Ganduje

Baba Ganduje

31
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Shanshani

A Idin bana, ina ta karakaina a tsakanin sahun masallata a Babban Birnin Tarayya Abuja, sai idona ya ƙyallaro mani kumatun tsohon Gwamnan Jihar Kano, Khadimul Islam, Abdullahi Umar Ganduje.

Related posts

SABON ZUMUNCI: KWANKWASO DA GANDUJE SUN YI SULHU

SABON ZUMUNCI: KWANKWASO DA GANDUJE SUN YI SULHU

December 22, 2023
KAMUN LUDAYIN JEMAGE

KAMUN LUDAYIN JEMAGE (26-08-2023 da 02-09-2023)

September 2, 2023

Ni ba Kasancewar Baban Abba a Abuja ne ya ɗauki hankalina ba, domin na daɗe da sanin cewa tuni ya ƙaurace wa Kano, saboda eh-yane-yane… kun dai gane.

Ni babban abin da ya ɗauki hankalina kuma ya cika ni da mamaki shi ne, wata MUGUWAR HARARA da na ga tsohon Gwamnan ya yi. Shi ne nake tambayar shin me ya yi zafi haka, shi ba wuta ba?

Shin wa Khadimul Islam ya hararo haka? Shin ko ya mance a sahun Sallah yake, da zai ƙullaci wani haka?

Previous Post

Rasheedah Tana Wa Al’umma Barka Da Sallah

Next Post

Marubutan Hausa Na Buƙatar Haɗin Kai – Zakariyya Haruna

Related Posts

SABON ZUMUNCI: KWANKWASO DA GANDUJE SUN YI SULHU
Shanshani

SABON ZUMUNCI: KWANKWASO DA GANDUJE SUN YI SULHU

December 22, 2023
KAMUN LUDAYIN JEMAGE
Shanshani

KAMUN LUDAYIN JEMAGE (26-08-2023 da 02-09-2023)

September 2, 2023
KAMUN LUDAYIN JEMAGE
Shanshani

KAMUN LADUYIN JEMAGE (19-08-2023)

August 20, 2023
Next Post
Marubutan Hausa Na Buƙatar Haɗin Kai – Zakariyya Haruna

Marubutan Hausa Na Buƙatar Haɗin Kai - Zakariyya Haruna

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

TSAKANIN IRAN DA ISRA’ILA: ANNABI (SAW) YA YI GASKIYA

TSAKANIN IRAN DA ISRA’ILA: ANNABI (SAW) YA YI GASKIYA

June 14, 2025
COMMENDATION: Essence of Loyalty to a Principal

COMMENDATION: Essence of Loyalty to a Principal

August 20, 2025
Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

July 8, 2023
Malumfashi An Yi Babban Rashi

Malumfashi An Yi Babban Rashi

May 11, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Jaafar Jaafar Ya Buɗe Idanun ‘Yan Kwankwasiyya
  • Taɓarɓarewar Tsaro A Najeriya: Janar Buratai Ya Buƙaci A Ɗauki Matakan Gaugawa
  • BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Jaafar Jaafar Ya Buɗe Idanun ‘Yan Kwankwasiyya

Jaafar Jaafar Ya Buɗe Idanun ‘Yan Kwankwasiyya

June 17, 2026
Taɓarɓarewar Tsaro A Najeriya: Janar Buratai Ya Buƙaci A Ɗauki Matakan Gaugawa

Taɓarɓarewar Tsaro A Najeriya: Janar Buratai Ya Buƙaci A Ɗauki Matakan Gaugawa

June 16, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.