• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Friday, August 14, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Addini

Malamina Yana Sauke Alƙur’ani A Ƙasa Da Rabin Awa – Sheikh Maƙari

Ƙasa Da Minti 30 Ke Nan!

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 26, 2023
in Addini
3
Malamina Yana Sauke Alƙur’ani A Ƙasa Da Rabin Awa – Sheikh Maƙari

Sheikh Ibrahim Maƙari

191
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Mataimakin babban limamin Babban Masallacin Abuja, Sheikh, Farfesa Ibrahim Maƙari ya bayyana cewa Malaminsa yana sauke Alƙur’ani mai cikin ƙasa da rabin awa.

Fitaccen malamin ya faɗi haka ne a cikin wani faifan bidiyo, inda yake magana kan irin baiwa da karamar da Allah Ya ba Malaminsa. Duk da cewa bai ambata sunan malamin nasa ba, amma ya ce yana ɗaya daga cikin mafi kusa da shi.

Related posts

Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

August 12, 2026
BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA

BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA

June 16, 2026

Malamin ya nuna cewa wasu za su yi mamaki a ce wani ya sauke Alƙur’ani a ƙasa da minti 30, to amma a cewarsa, wannan ba abin mamaki ba ne ga wanda Allah Ya hore ma wa.

Previous Post

Allah Ji Ƙan Auwal Ɗanborno

Next Post

Sarautar Kano: Akwai Yiwuwar Muhammadu Sanusi II Ya Dawo

Related Posts

Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja
Addini

Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

August 12, 2026
BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA
Addini

BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA

June 16, 2026
Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447
Addini

Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447

May 18, 2026
Next Post
Sarautar Kano: Akwai Yiwuwar Muhammadu Sanusi II Ya Dawo

Sarautar Kano: Akwai Yiwuwar Muhammadu Sanusi II Ya Dawo

Comments 3

  1. Muhammad Katsina says:
    3 years ago

    Lokaci a gurinka bashine lokaci a wurin kowa ba, idan da zakayi muámala da masana koda acikin turawa zaka samu wanda zai karanta littafi shafika masu yawan gaske, a inda zaka ga akan dauke mafiya yawan mutane shekara ko shekaru.

    Nasan duk mai qoqarin saka shakku ga wani Alámarin da shi lokacinsa bai kai ba, zai iya saka shakku ga wannan Hadithin na Tahajjud: Da Awf ibn Malik ya shaida faruwarsa akan Sallar ManzonAllah SallalLahu AlaiHi wa AaliHi wa Sallam a Sallar Dare:

    عَنْ عَوْفِ بْنِ مَالِكٍ الْأَشْجَعِيِّ قَالَ قُمْتُ مَعَ رَسُولِ اللَّهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ لَيْلَةً فَقَامَ فَقَرَأَ سُورَةَ الْبَقَرَةِ لَا يَمُرُّ بِآيَةِ رَحْمَةٍ إِلَّا وَقَفَ فَسَأَلَ وَلَا يَمُرُّ بِآيَةِ عَذَابٍ إِلَّا وَقَفَ فَتَعَوَّذَ قَالَ ثُمَّ رَكَعَ بِقَدْرِ قِيَامِهِ يَقُولُ فِي رُكُوعِهِ سُبْحَانَ ذِي الْجَبَرُوتِ وَالْمَلَكُوتِ وَالْكِبْرِيَاءِ وَالْعَظَمَةِ ثُمَّ سَجَدَ بِقَدْرِ قِيَامِهِ ثُمَّ قَالَ فِي سُجُودِهِ مِثْلَ ذَلِكَ ثُمَّ قَامَ فَقَرَأَ بِآلِ عِمْرَانَ ثُمَّ قَرَأَ سُورَةً سُورَةً

    873 سنن أبي داود باب تفريع أبواب الركوع والسجود باب ما يقول الرجل في ركوعه وسجوده

    3/413 المحدث النووي خلاصة حكم المحدث إسناده صحيح في المجموع للنووي

    Reply
  2. Muhammad Abubakar Gambo says:
    3 years ago

    Muna yaba aikin wannan jarida bisa ingatattun labaran dasuke kawo mana.

    Reply
    • Bashir Yahuza Malumfashi says:
      3 years ago

      Ma sha Allah! Muna godiya sosai Malam. Kuma muna rokon a ci gaba da taya mu da addu’a domin mu samu karfin ci gaba da yardar Allah.

      Reply

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

SOKOTO to MATAZU: A Journey Through Time and Turmoil

SOKOTO to MATAZU: A Journey Through Time and Turmoil

September 22, 2024
EXTINCTION

EXTINCTION

January 1, 2025
Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

June 25, 2023
Yau Ne Maulidin Likitar Ma’aurata

Yau Ne Maulidin Likitar Ma’aurata

July 28, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Our Daily Message
  • Regulation, Standardisation of Qur’anic Schools Under Way in Katsina
  • Gwamnati Za Ta Samar Da Ingantaccen Tsarin Gudanar Da Makarantun Alƙu’rani A Jihar Katsina

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Our Daily Message

Our Daily Message

August 14, 2026
Regulation, Standardisation of Qur’anic Schools Under Way in Katsina

Regulation, Standardisation of Qur’anic Schools Under Way in Katsina

August 13, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.