• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, October 11, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

Shugaba Tinubu Ya Sauke Shugabannin Rundunonin Tsaro

Ya Naɗa Wasu

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 19, 2023
in Babban Labari
0
Shugaba Tinubu Ya Sauke Shugabannin Rundunonin Tsaro
20
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya sauke dukkan shugabannin rundunonin tsaro na Najeriya kuma ya sanar da sunayen wadanda za su maye gurabensu, ba tare da jinkiri ba.

Related posts

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

October 11, 2026
Malam Saifuddeen Ya Zama Shugaban Hukumar Hisba Katsina

Malam Saifuddeen Ya Zama Shugaban Hukumar Hisba Katsina

October 7, 2026

A wata takardar sanarwa da ta fito daga Ofishin Sakataren Gwamnatin Tarayya, ɗauke da sa hannun Babban Daraktan Watsa Labarai, Mista Willie Bassey, ta bayyana sunayen sababbin shugabannin rundunonin tsaron da masu ba Shugaban Ƙasa shawara na musamman kamar haka:

Malam Nuhu Ribadu (Mai Ba Shugaban Ƙasa Shawara Kan Tsaro), Manjo-Janar C.G Musa (Shugaban Rundunar Tsaro), Manjo-Janar T. A Lagbaja (Shugaban Rundunar Sojojin Najeriya), Riya-Adimiral E. A Ogalla (Shugaban Rundunar Sojojin Ruwa ta Najeriya) da Eya-Bayis-Mashal H.B Abubakar (Shugaban Rundunar Sojojin Sama ta Najeriya). Haka kuma an naɗa DIG Kayode Egbetokun, a matsayin Babban Sufeto-Janar na ‘Yan Sandan Najeriya (na riƙo).

A ɓangaren Kwatsam kuwa, Shugaban Ƙasa ya amince da naɗin Adeniyi Bashir Adewale a matsayin Shugaban Hukumar Kwastam na riƙo.

Previous Post

Ba Za Ku Yi Nadamar Zaɓen Mu Ba

Next Post

Soshalmidiya: Shawara Ga Zainab Bint Hijazi

Related Posts

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne
Babban Labari

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

October 11, 2026
Malam Saifuddeen Ya Zama Shugaban Hukumar Hisba Katsina
Babban Labari

Malam Saifuddeen Ya Zama Shugaban Hukumar Hisba Katsina

October 7, 2026
Katsina A Makon Jiya (21 Zuwa 27-09-2026)
Babban Labari

Katsina A Makon Jiya (21 Zuwa 27-09-2026)

September 29, 2026
Next Post
Soshalmidiya: Shawara Ga Zainab Bint Hijazi

Soshalmidiya: Shawara Ga Zainab Bint Hijazi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Governor Radda Builds Nigeria’s Largest Motor Park

Governor Radda Builds Nigeria’s Largest Motor Park

September 26, 2025
BAKIN JAƁA (3)

BAKIN JAƁA (3)

September 9, 2025
RAMADAN KARIM: 19-1447

RAMADAN KARIM: 19-1447

March 8, 2026
Sojoji Sun Ƙwato Muggan Makamai A Jihar Taraba

Sojoji Sun Ƙwato Muggan Makamai A Jihar Taraba

January 5, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne
  • NASIHARMU TA YAU (18)
  • Rikici Ya Kacame Tsakanin Moofy Da Tage A Kan Pantami

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

October 11, 2026
NASIHARMU TA YAU (18)

NASIHARMU TA YAU (18)

October 11, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.