• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, October 11, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Sarauta

Shekara 3 Baya: Tunawa Da Majidaɗin Galadiman Katsina

Alhaji Tanimu Labo

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 8, 2023
in Sarauta
0
Shekara 3 Baya: Tunawa Da Majidaɗin Galadiman Katsina
80
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Allah Shi Ya yi rayuwa kuma shi Ya yi mutuwa. Kowane mutum akwai lokacin haihuwar sa, akwai kuma lokacin mutuwarsa. Babban abin buƙata, shi ne cikawa da imani.

Related posts

Masarautar Katsina Ta Karrama Dakta Haruna Maiwada

Masarautar Katsina Ta Karrama Dakta Haruna Maiwada

September 27, 2026
Ya Zama Wajibi A Tallafa Wa Matasa A Masarautar Galadiman Katsina

Ya Zama Wajibi A Tallafa Wa Matasa A Masarautar Galadiman Katsina

August 10, 2026

A rayuwar duniya, ana buƙatar mutum ya rayu cikin addini, kyautata wa iyali da dangi da maƙwabta da sauran abokan hulɗa a duk inda Allah Ya haɗa. A wannan tsari, marigayi Majidaɗin Galadiman Katsina ya samu shaidar kirki. Hakan ta tabbata, inda bayan rasuwarsa, mutane suka yi ta faɗar kyawawan halayensa tare da yi masa kyawawan addu’o’i.

Majidaɗin Galadiman Katsina ya rasu ne a ranar Asabar 14-10-1441 (Hijiriyya), 6-6-2020 (Miladiyya).

A yayin da muke tuna shi a yau, muna taya iyalansa da Galadiman Katsina, Malam Saddik Abdullahi Mahuta da dukkan al’ummar Malumfashi alhini.

Muna roƙon Allah Ya ji ƙan MAJIDAƊI, Ya yafe masa kurakuransa. Mu kuma da muka rage, Allah Ya sa mu cika da imani.

Previous Post

Rushe-Rushe A Kano Babu Kangado

Next Post

Sarki Muhammadu Sanusi II

Related Posts

Masarautar Katsina Ta Karrama Dakta Haruna Maiwada
Sarauta

Masarautar Katsina Ta Karrama Dakta Haruna Maiwada

September 27, 2026
Ya Zama Wajibi A Tallafa Wa Matasa A Masarautar Galadiman Katsina
Sarauta

Ya Zama Wajibi A Tallafa Wa Matasa A Masarautar Galadiman Katsina

August 10, 2026
Galadiman Katsina Ya Karrama Ni Matuƙa – Waziri Shehu Musa
Sarauta

Galadiman Katsina Ya Karrama Ni Matuƙa – Waziri Shehu Musa

October 26, 2025
Next Post
Sarki Muhammadu Sanusi II

Sarki Muhammadu Sanusi II

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026
2027 and the Rise of a Third Force: Can ADC’s Political Heavyweights Unseat Tinubu?

2027 and the Rise of a Third Force: Can ADC’s Political Heavyweights Unseat Tinubu?

July 2, 2025
Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (1)

Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (1)

December 26, 2025
Kishin Ilimi Ya Sa Ni Tallafa Wa Ɗalibai 110 A Malumfashi Da Ƙafur – Dokta Tukur Tingilin

Kishin Ilimi Ya Sa Ni Tallafa Wa Ɗalibai 110 A Malumfashi Da Ƙafur – Dokta Tukur Tingilin

January 4, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Rikici Ya Kacame Tsakanin Moofy Da Tage A Kan Pantami
  • NASIHARMU TA YAU 17
  • NASIHARMU TA YAU (16)

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Rikici Ya Kacame Tsakanin Moofy Da Tage A Kan Pantami

Rikici Ya Kacame Tsakanin Moofy Da Tage A Kan Pantami

October 10, 2026
NASIHARMU TA YAU 17

NASIHARMU TA YAU 17

October 10, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.