• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, August 23, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Shanshani

Rushe-Rushe A Kano Babu Kangado

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 7, 2023
in Shanshani
0
Rushe-Rushe A Kano Babu Kangado
53
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Shanshani

Ina tsakar azabababben yawo da na saba, kawai sai ga ni a turance Malam Adam Ahmad Muhammed, Bakanon asali. Na iske shi yana ta zuba, da alamar yana cikin ɓacin rai. Ga abin da yake cewa:

Related posts

SABON ZUMUNCI: KWANKWASO DA GANDUJE SUN YI SULHU

SABON ZUMUNCI: KWANKWASO DA GANDUJE SUN YI SULHU

December 22, 2023
KAMUN LUDAYIN JEMAGE

KAMUN LUDAYIN JEMAGE (26-08-2023 da 02-09-2023)

September 2, 2023

Ko bajima ko badaɗe sai Filin Idin Kano ya canja muhalli.

Kasuwannin Kwari da Ƙofar Wambai sun cika sun batse kuma babu wani fili da za a iya faɗaɗa su sai Filin Idi.

Shi filin Idin da a wajen gari yake, amma yanzu ya zama a tsakiyar gari.

Shi filin Idin a da akwai filaye a zagayensa, yanzu kuma babu.

Duk lokacin da aka sami Gwamna mai kangado zai ɗauke filin zuwa wani filin da ya fi na yanzu yalwa, kamar Filin Mahaha!

Sannan a yi amfani da na yanzun wajen faɗaɗa kasuwannin nan guda biyu.

Ko a yanzu runfunan da aka gina ba ƙaramin taimaka wa ‘yan kasuwar filin ya yi ba.

Rushe su kuma da aka yi yanzu ba ƙaramin ƙuntata wa ‘yan kasuwar wajen ya yi ba.

In ba sa’a ba wani da shi da kasuwar sun yi bankwana ke nan, in ya yi sa’a ya sami wata harkar ko kuma ya koma jerin gwanon marasa aikin yi ke nan.

Aiki da hankali ya fi aiki da agogo!

Previous Post

Ɓarawo Ya Sakar Masa Mata

Next Post

Shekara 3 Baya: Tunawa Da Majidaɗin Galadiman Katsina

Related Posts

SABON ZUMUNCI: KWANKWASO DA GANDUJE SUN YI SULHU
Shanshani

SABON ZUMUNCI: KWANKWASO DA GANDUJE SUN YI SULHU

December 22, 2023
KAMUN LUDAYIN JEMAGE
Shanshani

KAMUN LUDAYIN JEMAGE (26-08-2023 da 02-09-2023)

September 2, 2023
KAMUN LUDAYIN JEMAGE
Shanshani

KAMUN LADUYIN JEMAGE (19-08-2023)

August 20, 2023
Next Post
Shekara 3 Baya: Tunawa Da Majidaɗin Galadiman Katsina

Shekara 3 Baya: Tunawa Da Majidaɗin Galadiman Katsina

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

A Review of “Leadership in the Nigerian Civil Service…”

A Review of “Leadership in the Nigerian Civil Service…”

July 8, 2025
Ɓarawo Ya Sakar Masa Mata

Ɓarawo Ya Sakar Masa Mata

June 7, 2023
Ashe Namiji Ɗan Goyo Ne

Ashe Namiji Ɗan Goyo Ne

July 1, 2023
Sanadiyyar Rubutu, Zane Da Waƙa: Na Samu Arzikin Sanin Jama’a – Kamal

Sanadiyyar Rubutu, Zane Da Waƙa: Na Samu Arzikin Sanin Jama’a – Kamal

July 15, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Professor Bello Sa’idu: The Demise of Literary Icon
  • Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu
  • Musulunci Ba Addinin Tsauri Ko Sakaci Ba Ne…

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu

Professor Bello Sa’idu: The Demise of Literary Icon

August 23, 2026
Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu

Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu

August 22, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.