• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Thursday, September 10, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Sarauta

Sarki Muhammadu Sanusi II

A Rana Irin Ta Yau Aka Naɗa Shi

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 8, 2023
in Sarauta
0
Sarki Muhammadu Sanusi II
32
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

GARNAƘAƘl

——-

Related posts

Ya Zama Wajibi A Tallafa Wa Matasa A Masarautar Galadiman Katsina

Ya Zama Wajibi A Tallafa Wa Matasa A Masarautar Galadiman Katsina

August 10, 2026
Galadiman Katsina Ya Karrama Ni Matuƙa – Waziri Shehu Musa

Galadiman Katsina Ya Karrama Ni Matuƙa – Waziri Shehu Musa

October 26, 2025

A rana irin ta yau, 08-06-2014 aka naɗa Sarki Muhammadu Sanusi II a karagar Sarautar Kano. A lokacin Bashir Yahuza Malumfashi ya rubuta wannan waƙe mai taken Garnaƙaƙi, domin mubaya’a da ƙarfafa baya:

——-

Ka riƙe Allah ka riƙe Manzo,

Ba za ka ga ƙasƙanci ba.

*
Ka daraja iyaye da mallammai,
Ba za ka ga tozarci ba.
*
Ka riƙe Ƙur’ani da Hadisi,
Ba za ka ganin talauci ba.
*
Wandara ka riƙe talakawa,
Jiddadun ba ka yi ƙaranta ba.
*
Ka riƙe gaskiya daɗa adalci,
Jigo ba za ka ga raini ba.
*
Ka zama limami ga limamai,
Ƙazgame ba zai ga bayanka ba.
*
Kai dai riƙa riƙo bisa himma.
Nasara ba ta yashe ka ba.
***

Previous Post

Shekara 3 Baya: Tunawa Da Majidaɗin Galadiman Katsina

Next Post

Attajiran Arewa Ku Zuba Jari A Arewa

Related Posts

Ya Zama Wajibi A Tallafa Wa Matasa A Masarautar Galadiman Katsina
Sarauta

Ya Zama Wajibi A Tallafa Wa Matasa A Masarautar Galadiman Katsina

August 10, 2026
Galadiman Katsina Ya Karrama Ni Matuƙa – Waziri Shehu Musa
Sarauta

Galadiman Katsina Ya Karrama Ni Matuƙa – Waziri Shehu Musa

October 26, 2025
Alhaji Shehu Musa Ɗankano: Maraba Da Sabon Wazirin Galadiman Katsina
Sarauta

Alhaji Shehu Musa Ɗankano: Maraba Da Sabon Wazirin Galadiman Katsina

October 22, 2025
Next Post
Attajiran Arewa Ku Zuba Jari A Arewa

Attajiran Arewa Ku Zuba Jari A Arewa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Ni Na Fi Kowane Marubuci Samun Nasara A Harkar Rubutu – Barista

Ni Na Fi Kowane Marubuci Samun Nasara A Harkar Rubutu – Barista

July 8, 2023
KWANAN WATAN HIJIRIYYA A YAU LITININ

KWANAN WATAN HIJIRIYYA A YAU LITININ

February 2, 2026
SAKAMAKON FARKO NA GASAR RUBUTUN HAUSA TA GIDAUNIYAR ZANNA-WALI (2025)

SAKAMAKON FARKO NA GASAR RUBUTUN HAUSA TA GIDAUNIYAR ZANNA-WALI (2025)

December 1, 2025
Malamina Yana Sauke Alƙur’ani A Ƙasa Da Rabin Awa – Sheikh Maƙari

Malamina Yana Sauke Alƙur’ani A Ƙasa Da Rabin Awa – Sheikh Maƙari

June 26, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai
  • Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?
  • SANATA BELLO MANDIYA: Mun Yi Babban Rashi – Gwamnan Katsina

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

September 10, 2026
Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.