NASIHARMU TA YAU 16

__________
RAYUWA DA MUTUWA: Ya ku ‘yan uwana, mu sani kuma mu tuna da cewa, bayan rayuwa, akwai kuma mutuwa. Dukkan abin da muka aikata a nan duniya, sakamakonsa na nan yana jiran mu, bayan mutuwa! Mu aikata alheri, a lokacin da muke raye, domin mu girbi alheri a gobe ƙiyama! BARKA DA JUMA’A!
__________











