• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, October 13, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

Shugaba Tinubu Ya Yi Wa Emefiele Tatas

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 24, 2023
in Babban Labari
0
Shugaba Tinubu Ya Yi Wa Emefiele Tatas

Shugaba Tinubu tare da 'yan Najeriya a Faransa

128
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

A karon farko, Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya yi magana game da tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele, wanda ya dakatar a kwanakin baya kuma Hukumar DSS ke binciken al’amuransa.

Related posts

Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu

Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu

October 12, 2026
Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

October 11, 2026

Shugaban na Najeriya ya ɓara ne a yayin ganawa ta musamman da ‘yan Najeriya mazauna ƙasar Faransa da maƙwabtanta a Nahiyar Turai. Ya ce a zamanin da yake shugabantar bankin, ya lalata al’amura da tsarin gudanar da dukiyar Najeriya.

A cewarsa, ‘yan Najeriya da dama da suke zaune a ƙasashen waje sun fuskanci matsaloli da suka shafi aika kuɗi ga ‘yan uwansu saboda yadda aka riƙa ninka masu kuɗin la’ada. Sai dai shugaban ya ce a mulkinsa, waɗannan matsaloli za su zama tarihi.

“Tsarin gudanarwa da tafiyar da al’amuran kuɗi ya ruɓe. Mutane ‘yan ƙalilan ne ke samun manyan kuɗaɗe daga dukiyarmu, sannan ku da kanku kuka tsayar da aika wa iyayenku da ‘yan uwanku da marayu da zawarawa mabuƙata kuɗi. Amma dai ina ba ku tabbacin cewa, wannan matsala za ta zama tarihi a yanzu.

“A halin yanzu mutumin nan (Emefiele) yana hannun hukumomi, za su yi abin da ya dace. Za su tantance al’amura da juna.” In ji Shugaban Ƙasa Tinubu.

Previous Post

Janar Magashi Bai Mutu Ba

Next Post

Ana Tuhumar Malamin Musulunci Bisa Auren Mata 75

Related Posts

Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu
Babban Labari

Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu

October 12, 2026
Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne
Babban Labari

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

October 11, 2026
Malam Saifuddeen Ya Zama Shugaban Hukumar Hisba Katsina
Babban Labari

Malam Saifuddeen Ya Zama Shugaban Hukumar Hisba Katsina

October 7, 2026
Next Post
Ana Tuhumar Malamin Musulunci Bisa Auren Mata 75

Ana Tuhumar Malamin Musulunci Bisa Auren Mata 75

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Tinubu Ya Karrama Fitattun ‘Yan Arewa

Tinubu Ya Karrama Fitattun ‘Yan Arewa

June 27, 2023
Batun Man Fetur: Ya Kamata Gwamnati Ta Yi Jan Ido

Batun Man Fetur: Ya Kamata Gwamnati Ta Yi Jan Ido

May 31, 2023
Ɗalibin Jami’ar Sojoji Ya Ƙera Robot Mai Kashe Gobara

Ɗalibin Jami’ar Sojoji Ya Ƙera Robot Mai Kashe Gobara

August 12, 2026
Governor Radda Builds Nigeria’s Largest Motor Park

Governor Radda Builds Nigeria’s Largest Motor Park

September 26, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • NASIHARMU TA YAU (19)
  • Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu
  • Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

NASIHARMU TA YAU (19)

NASIHARMU TA YAU (19)

October 12, 2026
Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu

Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Magidanci, Matarsa Da Jaririyarsu

October 12, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.