• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Saturday, May 30, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Adabi

ALIYU ƘANƘARA YA ZAMA FARFESA

ADABI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
October 7, 2025
in Adabi
0
ALIYU ƘANƘARA YA ZAMA FARFESA

Farfesa Aliyu Ibrahim Ƙanƙara

72
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

ALIYU ƘANƘARA YA ZAMA FARFESA
Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Taya murna ga Farfesa Aliyu Ibrahim Ƙanƙara


                            •••••••
Shahararren marubucin Hausa, wanda ya yi fice wajen bincike kan rayuwa da waƙoƙin Dokta Mamman Shata Katsina, Dokta Aliyu Ibrahim Ƙanƙara ya samu ci gaba a fannin ilimi, inda ya zama Farfesa na farko a fannin ilimin da ya shafi halittun duwatsu (Geology) a Jami’ar Tarayya Dutsin-ma, Jihar Katsina.

Related posts

ALHAMDU LILLAH

ALHAMDU LILLAH

May 15, 2026
Dokta Bukar Usman Ya Wallafa Sabbin Littattafai 6 A Bana

Dokta Bukar Usman Ya Wallafa Sabbin Littattafai 6 A Bana

April 28, 2026

Muƙaddashin Shugaban Jami’ar, Farfesa Aminu Ado ne ya sanar da wannan ci gaba a yayin taron musamman karo na 135 na Hukumar Zartarwa na Jami’ar, a ranar Alhamis, 2 ga Oktoba, 2025.

A yayin taron, wanda ya gudana a ɗakin taro na Sashin Nazarin Noma da ke babbar harabar Jami’ar, Shugaban jami’ar ya bayyana cewa: “Ka sanya mu farin ciki, kuma muna alfahari da kai. Muna fata wannan muƙami zai zama mai amfani ga babbar jami’armu da kuma ƙasa baki ɗaya.”

Wata baiwa da Allah ya ba Farfesa Aliyu Ƙanƙara, ita ce ta rubuce-rubuce a fannin adabin Hausa. Mafi yawan mutane a Arewa, sun fi sanin shi da nazari da rubuce-rubuce a kan rayuwa da waƙoƙin mashahurin mawakin Hausa, marigayi Dokta Mamman Shata Katsina. Ya rubuta littattafai da maƙaloli da sharhi a kafafen watsa labarai, dangane da abin da ya shafi Shata da waƙoƙinsa.

Muna taya Farfesa Aliyu Ƙanƙara murna, bisa wannan ɗaukaka da ya samu, tare da fatan Allah ya sa ilimin ya zama mai amfani ga al’umma baki ɗaya, Amin.
_______________

Previous Post

Tunawa Da Aboki Auwal Ɗanbarno

Next Post

Maraba Da Sabon Gidan Rediyon Afirka

Related Posts

ALHAMDU LILLAH
Adabi

ALHAMDU LILLAH

May 15, 2026
Dokta Bukar Usman Ya Wallafa Sabbin Littattafai 6 A Bana
Adabi

Dokta Bukar Usman Ya Wallafa Sabbin Littattafai 6 A Bana

April 28, 2026
Littafin Rayuwar Fitacciyar ‘Yar Jarida Jamila Tangaza
Adabi

Littafin Rayuwar Fitacciyar ‘Yar Jarida Jamila Tangaza

April 11, 2026
Next Post
Maraba Da Sabon Gidan Rediyon Afirka

Maraba Da Sabon Gidan Rediyon Afirka

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Ɗan Kasuwa Ya Koka Da Rusau A Kano

June 25, 2023
Iyan-tama Ya Ragargaji ‘Yan Kasuwa

Iyan-tama Ya Ragargaji ‘Yan Kasuwa

June 30, 2023
A Harkar Rubutu: Na Fi Fuskantar Matsala Daga Mata – Uwa Idris

A Harkar Rubutu: Na Fi Fuskantar Matsala Daga Mata – Uwa Idris

July 4, 2023
EMMANUE JOSEPH: YA ZAGI MANZON ALLAH (SAW)

EMMANUE JOSEPH: YA ZAGI MANZON ALLAH (SAW)

September 12, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • POSITIVE COMRADE
  • BUKAR USMAN: The Human Library
  • Sule Lamido’s Theme of Authenticity

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

POSITIVE COMRADE

POSITIVE COMRADE

May 20, 2026
BUKAR USMAN: The Human Library

BUKAR USMAN: The Human Library

May 19, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.