• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Thursday, September 10, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

TSOKACINMU NA YAU (07)

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
March 7, 2025
in Gizago
0
TSOKACINMU NA YAU (07)

Tsokacinmu Na Yau (07)

8
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

TSOKACINMU NA YAU (07)

Yau Juma’a, 07-Ramadan-1446, Hijirar Manzon Allah (saw), wacce ta yi daidai da 07-Maris-2025, Miladiyya.

Related posts

Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana

Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana

September 5, 2026
Zuwa Ga Sanata Ahmad Babba Kaita

Zuwa Ga Sanata Ahmad Babba Kaita

September 4, 2026

Ga tsokacinmu na yau:

“Ya ku ‘yan uwa, yau tsokacinmu zai fuskanci al’amari mafi muhimmanci a rayuwa, watau ILIMI. Tabbas, ilimi ba kawai shi ne gishirin zaman duniya ba, shi ne ma babban ginshiƙin dukkan nasarar rayuwar duniya da lahira.

Muhimmancin ilimi ya wuce duk tunanin mai tunani, domin kuwa idan mun lura, sakon farko da Allah Ya aiko zuwa ga fiyayyen talikai, Annabi Muhammadu (saw), shi ne karatu, watau ilimi.

Saboda haka, duk mai son nasara a rayuwa, to ya jajirce ya nemi ilimi. Mutum ya kasance mai karatu da karatu da karatu. Mu kasance masu ɗabi’ar karanta littattafai masu muhimmanci, ba na sharholiya da shiririta ba.”

Allah sa mu dace, Amin.
Mu wuni lafiya.

Naku,
Bashir Yahuza Malumfashi,
Editan Mujallar Taskar Gizago.

Previous Post

INSECURITY IN MALUMFASHI: A CLARION CALL TO SERIOUS ACTION

Next Post

TSOKACINMU NA YAU (08)

Related Posts

Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana
Gizago

Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana

September 5, 2026
Zuwa Ga Sanata Ahmad Babba Kaita
Gizago

Zuwa Ga Sanata Ahmad Babba Kaita

September 4, 2026
Tsakanin Maza Da Mata Wa Ya Fi Yawa A Duniya?
Gizago

Tsakanin Maza Da Mata Wa Ya Fi Yawa A Duniya?

August 13, 2026
Next Post
TSOKACINMU NA YAU (08)

TSOKACINMU NA YAU (08)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

RAMADAN KARIM: 15-1447

RAMADAN KARIM: 15-1447

March 4, 2026
Wasa Farin Girki: Yau Ake Fara Gasar Kofin Duniya

Wasa Farin Girki: Yau Ake Fara Gasar Kofin Duniya

June 11, 2026
Ilimin Zamani: Babban Ƙalubale Ga Al’ummar Musulmin Arewa

Ilimin Zamani: Babban Ƙalubale Ga Al’ummar Musulmin Arewa

June 22, 2026
Ruhin Bukar Usman

Ruhin Bukar Usman

May 11, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai
  • Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?
  • SANATA BELLO MANDIYA: Mun Yi Babban Rashi – Gwamnan Katsina

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

September 10, 2026
Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.