• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, June 28, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Adabi

MUTUM – Ƙarshen Zance

Waƙen Fasaha!

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 23, 2023
in Adabi
0
MUTUM – Ƙarshen Zance
80
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

MUTUM – Ƙarshen Zance

~~~~~~~
Bashir Yahuza Malumfashi, ya yi nazari game da mutum da rayuwarsa, sannan ya rubuta waɗannan baitoci da nufin faɗakarwa. Lallai ya kamata mu yi nazari cikin natsuwa domin yin abin ya dace da rayuwarmu, a lokacin da muke da dama. Ba sai damar ta kuɓuce ba.
~~~~~~~

Related posts

Maryam ‘Yar Aljanna (2)

Maryam ‘Yar Aljanna (2)

June 22, 2026
Dakta Bukar Usman Zai Gabatar Da Sharhin Littafin Tarihin Al’ummar Lassa

Dakta Bukar Usman Zai Gabatar Da Sharhin Littafin Tarihin Al’ummar Lassa

June 21, 2026

Kai ne mutum dube ka,
Yau ina gadarar k’arfi?

Kai ne a nan kalle ka,
Yau ina tinƙahon ya tafi?

Kai ne ajin masu kuɗi,
Yau ƙasa tai maka murfi.

Kai ne da lissafin ‘ya’ya
Yau ka yi ƙarƙon kifi.

Kai ne bushashar shagali
Jiya har ana maka tafi.

Kai ne a mulki Sarki,
Yau ga ka sabon shafi.

Kai ne da tarin mata,
A Ingila ne ko Kurfi.

Kai ke sa dole a yi,
Yau ga shi ba ka da ƙarfi.

Duniya ba ki da tabbas,
Lahira jimla a tafi.

Mance da aikin banza,
Kauce batun mai tsafi

Dage da bautar Allah,
Hujja takobin kaifi.

~~~~~~~
© Bashir Yahuza Malumfashi.
Ya Rubuta Tun Ranar
Litinin 23-07-2018
~~~~~~~

Previous Post

Da Albarkar Littafi Na Je Saudiyya – Sa’adatu Kankia

Next Post

KAMUN LUDAYIN JEMAGE

Related Posts

Maryam ‘Yar Aljanna (2)
Adabi

Maryam ‘Yar Aljanna (2)

June 22, 2026
Dakta Bukar Usman Zai Gabatar Da Sharhin Littafin Tarihin Al’ummar Lassa
Adabi

Dakta Bukar Usman Zai Gabatar Da Sharhin Littafin Tarihin Al’ummar Lassa

June 21, 2026
Maryam ‘Yar Aljanna
Adabi

Maryam ‘Yar Aljanna

June 20, 2026
Next Post
KAMUN LUDAYIN JEMAGE

KAMUN LUDAYIN JEMAGE

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Burina In Shiga Aljanna A Sanadiyyar Waƙa – Alkantamawy

Burina In Shiga Aljanna A Sanadiyyar Waƙa – Alkantamawy

June 21, 2023
RANAR HAUSA TA DUNIYA

RANAR HAUSA TA DUNIYA

August 26, 2023
TSOKACINMU NA YAU (11)

TSOKACINMU NA YAU (11)

March 11, 2025
Barkwancin Ƙarshen Mako

Barkwancin Ƙarshen Mako

June 25, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Asusun Tallafi na ACF Ya Tsara Sabuwar Hanyar Bunƙasa Ilimi da Ƙarfafa Al’ummar Arewa
  • ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria
  • Tattaunawar Ɗan Jarida Da Bazawara ‘Yar Tuwo-Tuwo

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria

Asusun Tallafi na ACF Ya Tsara Sabuwar Hanyar Bunƙasa Ilimi da Ƙarfafa Al’ummar Arewa

June 25, 2026
ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria

ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria

June 24, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.