• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, July 26, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

TSOKACINMU NA YAU (11)

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
March 11, 2025
in Gizago
0
TSOKACINMU NA YAU (11)

Bashir Yahuza Malumfashi, a Maraɗi, Jamhuriyar Nijar, 2019

29
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

TSOKACINMU NA YAU (11)

Yau Talata, 11-Ramadan-1446, Hijirar Manzon Allah (saw), wacce ta yi daidai da 11-Maris-2025, Miladiyya.

Related posts

Saƙon Godiya Da Bangajiya

Saƙon Godiya Da Bangajiya

July 22, 2026
MALUMFASHI: Yau Haƙuri Ya Yi Rana

MALUMFASHI: Yau Haƙuri Ya Yi Rana

July 21, 2026

Ga tsokacinmu na yau:
“Ya ku ‘yan uwa, a yau nasiha za mu yi wa juna kamar yadda muka saba. Mu lizimci gudanar da rayuwarmu daidai da samunmu.

Ma’ana, kamar ta azancin maganar Hausawa, daidai ruwa daidai ƙurji. Ko kuma kamar yadda suka ce, mu guji wuce makaɗi da rawa. Idan ba ki da gashin wance, kada ki ce sai kin yi kitso irin na wance. Domin idan ka daka rawar wani, za ka rasa turmin daka taka rawar.
Mu zamo masu gode wa abin da Allah Ya ba mu.”

Allah sa mu dace, Amin.
Mu wuni lafiya.

Naku,
Bashir Yahuza Malumfashi,
Editan Mujallar Taskar Gizago.

Previous Post

TSOKACINMU NA YAU (10)

Next Post

TSOKACINMU NA YAU (12)

Related Posts

Saƙon Godiya Da Bangajiya
Gizago

Saƙon Godiya Da Bangajiya

July 22, 2026
MALUMFASHI: Yau Haƙuri Ya Yi Rana
Gizago

MALUMFASHI: Yau Haƙuri Ya Yi Rana

July 21, 2026
Tsakanin Gwamna Bago Da Wasu Malamai…
Gizago

Tsakanin Gwamna Bago Da Wasu Malamai…

July 21, 2026
Next Post
TSOKACINMU NA YAU (12)

TSOKACINMU NA YAU (12)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

One Who Sits Put would Not Know The Town

Na Zaune Bai Ga Gari Ba

January 4, 2025
YUSUFARI EMIRATE COUNCIL CONFERS TRADITIONAL TITLES TO LIEUTENANT GENERAL TY BURATAI (RTD) CFR, ENGINEER HASSAN MUHAMMAD AND OTHERS

YUSUFARI EMIRATE COUNCIL CONFERS TRADITIONAL TITLES TO LIEUTENANT GENERAL TY BURATAI (RTD) CFR, ENGINEER HASSAN MUHAMMAD AND OTHERS

January 1, 2024

April 15, 2024
MATSALAR TSARO: Saƙo Na Musamman Ga Jigajigan Arewa A Gwamnatin Tinubu

MATSALAR TSARO: Saƙo Na Musamman Ga Jigajigan Arewa A Gwamnatin Tinubu

October 5, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • General Buratai to Marry Off His Daughter Today
  • Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya
  • Saƙon Godiya Da Bangajiya

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

July 25, 2026
Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.