• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Friday, July 10, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Ta'aziyya

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Ji Ƙan Malam Lawal

TA'AZIYYA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 10, 2026
in Ta'aziyya
0
Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Ji Ƙan Malam Lawal

Marigayi Malam Lawal

17
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Ji Ƙan Malam Lawal

Marigayi Malam Lawal


__________
Cikin jimami da alhini na samu labarin rasuwar surukinmu, Malam Lawal Mai Gwanjo, Fadamawa, Malumfashi.

Related posts

Malumfashi An Yi Babban Rashi

Malumfashi An Yi Babban Rashi

May 11, 2026
Malumfashi Mun Yi Babban Rashi

Malumfashi Mun Yi Babban Rashi

March 26, 2026

Kamar yadda labari ya same ni, a jiya ne Talata, 23-12-1447 (Hijiriyya)-09-06-2026 (Miladiyya) Malam ya dawo daga sana’arsa a Kasuwar Ƙanƙara, bayan Sallar Magriba. A kan hanya sai ɓarayin daji suka buɗe masu wuta, inda Allah ya amshi rayuwarsa.

A yau Laraba aka gudanar da jana’izarsa bisa tanadin Musulunci.

Ina miƙa saƙon ta’aziyya ga ɗan uwana, Nasir Ibrahim Jume (surukin marigayin), matarsa Jamila (ɗiyar marigayin) da dukkan ‘yan uwa da abokan ariziki da iyalan marigayin.

Muna roƙon Allah ya ji ƙan shi da rahama. Allah ka dube mu da rahama, ka kawo mana ƙarshen wannan ja’iba ta ta’addanci. Amin-Summa-Amin.
__________

Previous Post

Gasar Kofin Ƙwallon Ƙafa Ta Duniya: Jibi Ne Fa

Next Post

Wasa Farin Girki: Yau Ake Fara Gasar Kofin Duniya

Related Posts

Malumfashi An Yi Babban Rashi
Ta'aziyya

Malumfashi An Yi Babban Rashi

May 11, 2026
Malumfashi Mun Yi Babban Rashi
Ta'aziyya

Malumfashi Mun Yi Babban Rashi

March 26, 2026
RAMADAN KARIM: 16-1447
Ta'aziyya

Injiniya Tukur Hassan Tingilin (1978-2026)

March 5, 2026
Next Post
Wasa Farin Girki: Yau Ake Fara Gasar Kofin Duniya

Wasa Farin Girki: Yau Ake Fara Gasar Kofin Duniya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

BAKIN JAƁA (1)

BAKIN JAƁA (1)

August 30, 2025
Daura Gidan Tarihin Hausa

Daura Gidan Tarihin Hausa

October 30, 2025
Ɓarayin Fetur Sun Kwashi Kashinsu A Hannun Sojojin Najeriya

Ɓarayin Fetur Sun Kwashi Kashinsu A Hannun Sojojin Najeriya

June 27, 2023
A Rayuwa Babu Abin Da Ya Kai Haƙuri

A Rayuwa Babu Abin Da Ya Kai Haƙuri

November 9, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Afirka Ta Fice Daga Gasar Kofin Duniya Na Bana
  • Book Launch Seeks to Rewrite Lassa’s Story, Preserve Cultural Heritage
  • Zaɓen 2027: Akwai Yiwuwar Farfesa Pantami Ya Yi Nasara – Farfesa Lawanti

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Afirka Ta Fice Daga Gasar Kofin Duniya Na Bana

Afirka Ta Fice Daga Gasar Kofin Duniya Na Bana

July 10, 2026
Book Launch Seeks to Rewrite Lassa’s Story, Preserve Cultural Heritage

Book Launch Seeks to Rewrite Lassa’s Story, Preserve Cultural Heritage

July 9, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.