• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Thursday, October 22, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Labarai

Gwamna Radda Zai Ƙaddamar da Kotunan Zamani A Jihar Katsina

DIKKON KATSINAWA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
October 20, 2026
in Labarai
0
Gwamna Radda Zai Ƙaddamar da Kotunan Zamani A Jihar Katsina

Hotunan yadda taron ya gudana a Katsina

11
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Gwamna Radda Zai Ƙaddamar da Kotunan Zamani A Jihar Katsina

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

Kada Ku Sayar Da Abicin Nan… – Gwamna Dikko Radda

Kada Ku Sayar Da Abicin Nan… – Gwamna Dikko Radda

October 17, 2026
Janar S.K. Usman Ya Zama Dakta A Fannin Nazarin Tsaro

Janar S.K. Usman Ya Zama Dakta A Fannin Nazarin Tsaro

September 26, 2026
Hotunan yadda taron ya gudana a Katsina

__________

Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda, ya sanar da shirin zamanantar da tsarin shari’a ta hanyar amfani da fasahar zamani, gudanar da zaman kotuna ta intanet, inganta samar da wutar lantarki da kuma ƙarfafa jin daɗin ma’aikatan shari’a.

Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin buɗe taron shekara na shari’a (Legal Year) 2026/2027 na Babbar Kotun Jihar Katsina, inda ya sake jaddada aniyar gwamnatinsa na tabbatar da ‘yancin kai a ɓangaren shari’a da kuma hanzarta gudanar da shari’a cikin adalci.

Ya bayyana cewa an amince da shirin sanya tsarin shari’a cikin kwamfuta, tare da gudanar da zaman kotuna ta hanyar intanet a hedikwatar Babbar Kotun da rassanta na Funtua, Daura, Malumfashi da Dutsin-Ma. Haka kuma, an fara sanya na’urorin samar da wutar lantarki ta hasken rana a hedikwatar kotun.

Gwamna Radda ya kuma bayyana matakan inganta jin daɗin alƙalai, ciki har da samar musu da filayen gine-gine da alawus na musamman, tare da shirye-shiryen sabunta motocin aiki da samar da rancen motoci ga alƙalai da sauran jami’an shari’a.

A nasa jawabin, Babban Jojin Jihar Katsina, Mai Shari’a Musa Danladi Abubakar, ya bayyana cewa kotunan jihar sun karɓi shari’o’i sama da 86,000 a shekarar shari’ar da ta gabata, inda kotunan shari’ar Musulunci suka karɓi 59,291, kotunan Majistare suka karɓi 22,842, yayin da Babbar Kotun ta karɓi 3,667.

Ya kuma buƙaci ƙarin ɗaukar ma’aikata da gyaran hedikwatar Babbar Kotun, domin inganta ayyukan shari’a a jihar.

A nasa ɓangaren, Babbar Lauyar Gwamnati kuma Kwamishiniyar Shari’a, Hajiya Fadila Mohammed Dikko, ta tabbatar da aniyar ma’aikatarta na ci gaba da haɗin gwiwa da bangaren shari’a, wajen kare haƙƙin jama’a da tabbatar da bin doka da oda.

__________

Previous Post

My Definition of Success

Next Post

NASIHARMU TA YAU 28

Related Posts

Kada Ku Sayar Da Abicin Nan… – Gwamna Dikko Radda
Labarai

Kada Ku Sayar Da Abicin Nan… – Gwamna Dikko Radda

October 17, 2026
Janar S.K. Usman Ya Zama Dakta A Fannin Nazarin Tsaro
Labarai

Janar S.K. Usman Ya Zama Dakta A Fannin Nazarin Tsaro

September 26, 2026
Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin
Labarai

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026
Next Post
NASIHARMU TA YAU 28

NASIHARMU TA YAU 28

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

William Ekong: Tsohon Kyaftin Ɗin Super Eagles Ya Musulunta

William Ekong: Tsohon Kyaftin Ɗin Super Eagles Ya Musulunta

September 24, 2026
MALAM DIKKO: The True and Exemplary Leader

MALAM DIKKO: The True and Exemplary Leader

June 10, 2024
NAJERIYA A 65: MU SAKE DUBAWA

NAJERIYA A 65: MU SAKE DUBAWA

October 1, 2025
Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

October 11, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • NASIHARMU TA YAU 28
  • Gwamna Radda Zai Ƙaddamar da Kotunan Zamani A Jihar Katsina
  • My Definition of Success

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

NASIHARMU TA YAU 28

NASIHARMU TA YAU 28

October 21, 2026
Gwamna Radda Zai Ƙaddamar da Kotunan Zamani A Jihar Katsina

Gwamna Radda Zai Ƙaddamar da Kotunan Zamani A Jihar Katsina

October 20, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.