• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Friday, August 14, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Labarai

Kwamishina Saulawa Jajirtacce Ne – Dr. Bala Nuhu

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
August 10, 2023
in Labarai
0
Kwamishina Saulawa Jajirtacce Ne – Dr. Bala Nuhu

Dr. Bishir Gambo Saulawa

50
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend
A dama, Dr. Bala Nuhu Kankiya ne tare da Kwamishina Bishir Gambo Saulawa

Kwamishina Saulawa Jajirtacce Ne – Dr. Bala Nuhu

Shugaban Hukumar Yaƙi Da Ƙanjamau ta Jihar Katsina (KATSACA), Dokta Bala Nuhu, Sadaukin Kankiya ya bayyana cewa Kwamishinan Lafiya na Jihar Katsina, Dokta Bishir Gambo Saulawa mutum ne jajirtacce kuma mai kishin yi wa al’umma aiki.

Related posts

Gwamnati Za Ta Samar Da Ingantaccen Tsarin Gudanar Da Makarantun Alƙu’rani A Jihar Katsina

Gwamnati Za Ta Samar Da Ingantaccen Tsarin Gudanar Da Makarantun Alƙu’rani A Jihar Katsina

August 13, 2026
An Samu Sauƙin Matsalar Tsaro: Yanzu Dukkan Kasuwanninmu Suna Ci

An Samu Sauƙin Matsalar Tsaro: Yanzu Dukkan Kasuwanninmu Suna Ci

August 12, 2026

Dokta Nuhu ya bayyana haka ne a jiya Laraba, a yayin wata ziyarar taya murna da ya jagoranci ayarin ma’aikatarsa suka kai wa sabon Kwamishinan na Ma’aikatar Lafiya, a ofishinsa da ke cikin Babbar Sakatariyar Jihar Katsina.

A yayin da yake gabatar da jawabinsa, Sadaukin na Kankiya ya ce, “mun kawo wannan ziyara ce domin taya ka murna, a kan wannan sabon muƙami da aka ba ka. Muna da tabbacin cewa Hukumar Lafiya a Jihar Katsina ta samu jajirtacce n shugaba, wanda zai yi aiki tuƙuru wajen ganin fannin lafiya ya ci gaba a Jihar Katsina.

Ya yi amfani da wannan ziyara kuma ya gatabatar da wasu buƙatu da suka shafi hukumar tasa ta yaƙi da cutar ƙanjamau (AIDS), domin inganta ayyukanta.

A nasa ɓangaren, da yake mayar da jawabi, sabon Kwamisinan na Lafiya, Dokta Saulawa ya yi farin ciki da wannan ziyara da hukumar ta kawo masa tare da ba su tabbacin cewa za a duba waɗannan buƙatu nasu, domin ci gaban harkar lafiya a wanan jjha.

Ya kuma yaba da ayyukan shugaban hukumar, bisa irin abubuwan ci gaba da hukumar take yi ƙarƙashinsa. Ya kuma yi addu’ar Allah Ya mayar da su gida lafiya.

Previous Post

KUSKUREN MASU JUYIN MULKIN KASAR NIJAR

Next Post

Huɗubar Jumu’a A Taƙaice Daga Limamin Masallacin Tumbu-Madallah

Related Posts

Gwamnati Za Ta Samar Da Ingantaccen Tsarin Gudanar Da Makarantun Alƙu’rani A Jihar Katsina
Labarai

Gwamnati Za Ta Samar Da Ingantaccen Tsarin Gudanar Da Makarantun Alƙu’rani A Jihar Katsina

August 13, 2026
An Samu Sauƙin Matsalar Tsaro: Yanzu Dukkan Kasuwanninmu Suna Ci
Labarai

An Samu Sauƙin Matsalar Tsaro: Yanzu Dukkan Kasuwanninmu Suna Ci

August 12, 2026
Katsina A Makon Jiya (Kashi Na Ɗaya)
Labarai

Katsina A Makon Jiya (Kashi Na Ɗaya)

August 10, 2026
Next Post
Huɗubar Jumu’a A Taƙaice Daga Limamin Masallacin Tumbu-Madallah

Huɗubar Jumu'a A Taƙaice Daga Limamin Masallacin Tumbu-Madallah

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

BAKIN JAƁA (2) (Labarin Cin Amana)

BAKIN JAƁA (2) (Labarin Cin Amana)

September 2, 2025
ABDU SALA MALUMFASHI: MUN YI RASHIN ƊAN UWA/ABOKI

ABDU SALA MALUMFASHI: MUN YI RASHIN ƊAN UWA/ABOKI

June 20, 2025
The Federal Capital Territory Abuja: The Past, Present and the Future

Babban Birnin Tarayya Abuja: Jiya Da Yau Da Gobe

September 19, 2023
Dokta T.S SAULAWA: Hadimin Al’umma A Koyaushe

Dokta T.S SAULAWA: Hadimin Al’umma A Koyaushe

December 13, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Our Daily Message
  • Regulation, Standardisation of Qur’anic Schools Under Way in Katsina
  • Gwamnati Za Ta Samar Da Ingantaccen Tsarin Gudanar Da Makarantun Alƙu’rani A Jihar Katsina

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Our Daily Message

Our Daily Message

August 14, 2026
Regulation, Standardisation of Qur’anic Schools Under Way in Katsina

Regulation, Standardisation of Qur’anic Schools Under Way in Katsina

August 13, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.