• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Friday, July 10, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

Musulmin Kudancin Najeriya Sun Jaddada Mubaya’a Ga Sarkin Musulmi

BABBAN LABARI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
February 13, 2026
in Babban Labari
0
Musulmin Kudancin Najeriya Sun Jaddada Mubaya’a Ga Sarkin Musulmi
11
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Musulmin Kudancin Najeriya Sun Jaddada Mubaya’a Ga Sarkin Musulmi

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria

Asusun Tallafi na ACF Ya Tsara Sabuwar Hanyar Bunƙasa Ilimi da Ƙarfafa Al’ummar Arewa

June 25, 2026
Matasa Masu Fusata Sun Ƙone Ofishin ’Yan Sanda

Matasa Masu Fusata Sun Ƙone Ofishin ’Yan Sanda

June 20, 2026

__________

Babban Limamin Jihar Oyo, Sheikh (Barrista) Bilal Husayn Akinola Akeugberu, ya sake jaddada aniyar ɗaukacin Musulmin yankin  na bin jagorancin Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar, a dukkan lamurran da suka shafi addinin Musulunci.

Sheikh Akeugberu ya bayyana haka ne yayin da Musulmin yankin Yarabawa suka ci gaba da tsayin daka duk da yunƙurin wasu da suka kira masu haddasa rarrabuwar kai, waɗanda ke ƙoƙarin tunzura su su yi tawaye ga jagorancin al’ummar Musulmi ta Najeriya saboda dalilai na siyasa.

Ya ƙara da cewa wannan matsaya ta yi daidai da koyarwar Musulunci, yana mai jaddada cewa ta dace da Sunnah kamar yadda take a cikin Alƙur’ani Mai Girma da Hadisan Annabi Muhammadu (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi).

Tun da farko, Babban Limamin, wanda kuma lauya ne kuma tsohon Sakatare Janar na Ƙungiyar Kare Haƙƙin Musulmi (AMURIC), ya fitar da sanarwa daga ofishinsa cewa ba za a ayyana fara azumin watan Ramadan a Jihar Oyo kai tsaye ba tare da bin tsarin bai ɗaya da sauran Musulmin Najeriya ba.

A cikin sanarwar da ya sanya wa hannu da kansa, Sheikh Akeugberu ya ce Musulmin yankin Oyo za su jira sanarwar hukuma ta ganin jinjirin wata daga Sarkin Musulmi da ke Sakkwato, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, kafin fara azumin Ramadan.

Previous Post

Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (5)

Next Post

Sheikh Mutawakkil Mustapha Ya Zama Alƙalin Kotun Shari’a ta Ɗaukaka Ƙara ta Jihar Katsina

Related Posts

ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria
Babban Labari

Asusun Tallafi na ACF Ya Tsara Sabuwar Hanyar Bunƙasa Ilimi da Ƙarfafa Al’ummar Arewa

June 25, 2026
Matasa Masu Fusata Sun Ƙone Ofishin ’Yan Sanda
Babban Labari

Matasa Masu Fusata Sun Ƙone Ofishin ’Yan Sanda

June 20, 2026
Sojan Gona: An Kama Sojan Bogi Mai Muƙamin Manjo-Janar
Babban Labari

Sojan Gona: An Kama Sojan Bogi Mai Muƙamin Manjo-Janar

June 12, 2026
Next Post
Sheikh Mutawakkil Mustapha Ya Zama Alƙalin Kotun Shari’a ta Ɗaukaka Ƙara ta Jihar Katsina

Sheikh Mutawakkil Mustapha Ya Zama Alƙalin Kotun Shari'a ta Ɗaukaka Ƙara ta Jihar Katsina

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

A MESSAGE TO THE AREWA SOCIAL MEDIA INFLUENCERS

A MESSAGE TO THE AREWA SOCIAL MEDIA INFLUENCERS

August 2, 2025
TALAUCI: Yadda Matasan Arewa Ke Gararamba A Legas A Wulaƙance

TALAUCI: Yadda Matasan Arewa Ke Gararamba A Legas A Wulaƙance

October 4, 2023
Zaɓen gwamna: Mutum 2,318,919 za su yi zaɓe a Imo, 1,833,160 a Kogi, 1,017,613 a Bayelsa, inji INEC

INEC Za Ta Gudanar Da Zaɓuɓɓukan Da Kotu Ta Soke Da Na Cike Gurabu 34 A Fabrairu 2024 – Yakubu

December 20, 2023
Wawason Dukiyar Al’umma: Gwamnatin Zamfara Ta Nemi Ba’asin Tsohon Gwamna Matawalle

Wawason Dukiyar Al’umma: Gwamnatin Zamfara Ta Nemi Ba’asin Tsohon Gwamna Matawalle

June 3, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Afirka Ta Fice Daga Gasar Kofin Duniya Na Bana
  • Book Launch Seeks to Rewrite Lassa’s Story, Preserve Cultural Heritage
  • Zaɓen 2027: Akwai Yiwuwar Farfesa Pantami Ya Yi Nasara – Farfesa Lawanti

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Afirka Ta Fice Daga Gasar Kofin Duniya Na Bana

Afirka Ta Fice Daga Gasar Kofin Duniya Na Bana

July 10, 2026
Book Launch Seeks to Rewrite Lassa’s Story, Preserve Cultural Heritage

Book Launch Seeks to Rewrite Lassa’s Story, Preserve Cultural Heritage

July 9, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.