• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Wednesday, September 16, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Wasanni

Gasar Kofin Afrika: Yau Take Tsakanin Nigeria Da Morocco

WASANNI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
January 14, 2026
in Wasanni
0
Gasar Kofin Afrika: Yau Take Tsakanin Nigeria Da Morocco

Ƙungiyoyin ƙwallon ƙafar Nigeria da Morocco

5
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Gasar Kofin Afrika: Yau Take Tsakanin Nigeria Da Morocco

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

Akwai Yiwuwar Spain Za Ta Lashe Kofin Duniya Na Bana

Akwai Yiwuwar Spain Za Ta Lashe Kofin Duniya Na Bana

July 18, 2026
Jiya Lamine Yamal Ya Yi Wasan Kura Da Mbappé

Jiya Lamine Yamal Ya Yi Wasan Kura Da Mbappé

July 15, 2026
Ƙungiyoyin ƙwallon ƙafar Nigeria da Morocco

 

                        __________

Yau ake buga wasan kusa da na ƙarshe a Gasar Ƙwallon Ƙafa Na Kofin Afirka na bana (AFCON 2025) tsakanin Nigeria da Morocco. Za a fara wasan ne da ƙarfe 9:00 na dare, agogon Nigeria.

Wannan wasa babban ƙalubale ne ga Najeriya, domin Marocco ita ce mai masaukin baki, ga shi kuma tun a  ƙungiyar gida ce daga 1976 take haƙilon neman ta lashe kofin amma ba ta samu ba. Dukkansu ƙungiyoyin biyu, ba su yi rashin nasara ba a gasar ta bana, har zuwa wannan mataki. Najeriya ta lashe duka wasanninta biyar yayin da Morocco ta yi nasara sau huɗu tare da kunnen doki a wasa ɗaya. Wannan ya nuna cewa wasan na yau zai kasance mai zafi sosai.

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Najeriya, Super Eagles tana da ƙarfi sosai kuma tana da azamar kai hari ga abokan adawa. Ta ci aƙalla ƙwallo biyu a kowanne wasa a gasar ta bana, wanda hakan shi ne mafi girma a tarihin ƙungiyar a gasar AFCON ɗaya. Victor Osimhen yana jagorantar kai hari tare da gudummawar da cin ƙwallaye da dama. Sai dai kuma cikas ɗaya ga ƙungiyar a wasan na yau, shi ne rashin Ndidi, wanda aka haramta wa buga wasa a yau. Hakan na iya shafar tsarin wasan Eagles a tsakiyar fili.

Ƙungiyar Morocco tana wasa ne da ƙarfin masu tsaron baya. Tana kiyaye tsaro, inda hakan ya sa ba a ci su ta ƙwallo ko ɗaya ba, a cikin wasanni huɗu daga cikin biyar. Brahim Díaz yana ɗaya daga cikin ‘yan wasan da ke fitowa fili da ƙwallaye masu yawa kuma kasancewar wasan a gida, zai ƙara musu ƙarfi.

Wannan wasa zai dogara ne da tsari da tattaunawa, domin Najeriya za ta yi ƙoƙarin buɗe wa Morocco ƙofa da sauri, yayin da Morocco za su yi ƙoƙarin murƙushe hari da kuma jiran damar cin ƙwallo daga kuskure ta ɓangaren Najeriya.

Tarihi ya nuna cewa dukkanin gasar AFCON da ƙasashen biyu suka buga a baya, ba su taɓa ƙarewa a turmi ɗaya ba. Wasanninsu kai kai su ƙarin lokaci, wani lokacin ma har sai an buga fanarati. Don haka wannan wasan zai kasance mai tsanani da zafi, tun daga farko har zuwa ƙarshe.

__________

Previous Post

Hukunta Ɗan T+adda Victor Solomon: Madalla Da Gwamnatin Jihar Kaduna

Next Post

Tafawa Balewa, Sardauna And 15th January: A Day of Lamentation

Related Posts

Akwai Yiwuwar Spain Za Ta Lashe Kofin Duniya Na Bana
Wasanni

Akwai Yiwuwar Spain Za Ta Lashe Kofin Duniya Na Bana

July 18, 2026
Jiya Lamine Yamal Ya Yi Wasan Kura Da Mbappé
Wasanni

Jiya Lamine Yamal Ya Yi Wasan Kura Da Mbappé

July 15, 2026
Kofin Duniya: Gobe Za A Fara Fafata Wasan Gab Da Na Ƙarshe
Wasanni

Kofin Duniya: Gobe Za A Fara Fafata Wasan Gab Da Na Ƙarshe

July 13, 2026
Next Post
Tafawa Balewa, Sardauna And 15th January: A Day of Lamentation

Tafawa Balewa, Sardauna And 15th January: A Day of Lamentation

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Burina In Samar Da Maslaha Tsakanin Ma’aurata – LIKITAR MA’AURATA

Burina In Samar Da Maslaha Tsakanin Ma’aurata – LIKITAR MA’AURATA

August 8, 2023
HARIN JIRGIN SAMA GA MUSULMI: Ya Wajaba A Zurfafa Bincike Kuma A Biya Diyya

HARIN JIRGIN SAMA GA MUSULMI: Ya Wajaba A Zurfafa Bincike Kuma A Biya Diyya

December 7, 2023
WHEN THE SPIRIT WHISPERS: Littafin Tsarkake Tunani Da Samar Da Saita Rayuwa

WHEN THE SPIRIT WHISPERS: A New Beacon of Inner Awakening

October 11, 2025
REMEMBRENCE OF PHILIP SHEA: The Documentation of Northern Economic History

REMEMBRENCE OF PHILIP SHEA: The Documentation of Northern Economic History

July 26, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78
  • ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya
  • SUNANTA UMMU-KHULSUM

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

MALAM SULE LAMIDO:  Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

September 15, 2026
ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

September 13, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.