• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Friday, August 14, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Labarai

Taya Murna Ga Manaja Isma’il A. Sanda

TAYA MURNA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
October 16, 2025
in Labarai
0
Taya Murna Ga Manaja Isma’il A. Sanda

Malam Isma'il A. Sanda, Manajan Greenview Resort Malumfashi

26
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Taya Murna Ga Manaja Isma’il A. Sanda

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

Gwamnati Za Ta Samar Da Ingantaccen Tsarin Gudanar Da Makarantun Alƙu’rani A Jihar Katsina

Gwamnati Za Ta Samar Da Ingantaccen Tsarin Gudanar Da Makarantun Alƙu’rani A Jihar Katsina

August 13, 2026
An Samu Sauƙin Matsalar Tsaro: Yanzu Dukkan Kasuwanninmu Suna Ci

An Samu Sauƙin Matsalar Tsaro: Yanzu Dukkan Kasuwanninmu Suna Ci

August 12, 2026
Malam Isma’il A. Sanda, Manajan Greenview Resort Malumfashi

                            •••••••
Malam Isma’il A. Sanda, a yanzu shi ne sabon Manajan babban masaukin baki na Greenview Resort Malumfashi (Malumfashi Motel), wanda a yanzu yake ƙarƙashin kulawar Kamfanin Greenview Resort Ltd.

Babu shakka, samuwar masaukan baƙi a gari cigaba ne, domin kuwa babbar harka ce ta kasuwanci kuma wata hanya ce da ke bunƙasa kasuwanci da ci gaban gari. Don haka, samun babban kamfani kamar Greenview Resort ya tafiyar da babban masaukin baƙi irin Malumfashi Motel babban ci gaba ne, musamman ganin cewa a baya, kasancewar yana hannun gwamnati, an kasa tafiyar da shi yadda ya kamata.

Muna roƙon Allah ya sa Isma’il ya samu nasarar inganta wannan wuri, ya tafiyar da shi yadda zai bunƙasa, yadda harkokin kasuwanci da sauransu za su bunƙasa a Malumfashi da kewaye. Allah ya yi maka jagora, ya kare duk wani abin sharri. Amin-Summa-Amin!
_______________

Previous Post

BAKIN JAƁA (7)

Next Post

An Samu Gawar Jami’in Kwastam A Ɗakin Otel Da Mata Uku A Katsina

Related Posts

Gwamnati Za Ta Samar Da Ingantaccen Tsarin Gudanar Da Makarantun Alƙu’rani A Jihar Katsina
Labarai

Gwamnati Za Ta Samar Da Ingantaccen Tsarin Gudanar Da Makarantun Alƙu’rani A Jihar Katsina

August 13, 2026
An Samu Sauƙin Matsalar Tsaro: Yanzu Dukkan Kasuwanninmu Suna Ci
Labarai

An Samu Sauƙin Matsalar Tsaro: Yanzu Dukkan Kasuwanninmu Suna Ci

August 12, 2026
Katsina A Makon Jiya (Kashi Na Ɗaya)
Labarai

Katsina A Makon Jiya (Kashi Na Ɗaya)

August 10, 2026
Next Post

An Samu Gawar Jami’in Kwastam A Ɗakin Otel Da Mata Uku A Katsina

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Let’s Speak Our Mother Tongue

Let’s Speak Our Mother Tongue

March 3, 2026
My 83rd Birthday and the Kindred Spirit

Cikar Shekaru 83 A Duniya: Ranar Da Na Ga Zumunci Da Fatan Alheri Daga Masoya

January 19, 2026
Shekara 3 Baya: Tunawa Da Majidaɗin Galadiman Katsina

Shekara 3 Baya: Tunawa Da Majidaɗin Galadiman Katsina

June 8, 2023
EMMANUE JOSEPH: YA ZAGI MANZON ALLAH (SAW)

EMMANUE JOSEPH: YA ZAGI MANZON ALLAH (SAW)

September 12, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Extremism, Laxity and Moderation in Islam
  • Our Daily Message
  • Regulation, Standardisation of Qur’anic Schools Under Way in Katsina

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Extremism, Laxity and Moderation in Islam

Extremism, Laxity and Moderation in Islam

August 14, 2026
Our Daily Message

Our Daily Message

August 14, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.