• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Thursday, October 22, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Labarai

Kada Ku Sayar Da Abicin Nan… – Gwamna Dikko Radda

DIKKON KATSINAWA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
October 17, 2026
in Labarai
0
Kada Ku Sayar Da Abicin Nan… – Gwamna Dikko Radda

Hotunan yadda Gwamna Dikko Umaru Radda ya gudanar da taron bayar da tallafin kayan abinci a Katsina

14
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Kada Ku Sayar Da Abicin Nan…

     – Gwamna Dikko Radda

Related posts

Gwamna Radda Zai Ƙaddamar da Kotunan Zamani A Jihar Katsina

Gwamna Radda Zai Ƙaddamar da Kotunan Zamani A Jihar Katsina

October 20, 2026
Janar S.K. Usman Ya Zama Dakta A Fannin Nazarin Tsaro

Janar S.K. Usman Ya Zama Dakta A Fannin Nazarin Tsaro

September 26, 2026
Hotunan yadda Gwamna Dikko Umaru Radda ya gudanar da taron bayar da tallafin kayan abinci a Katsina

 

__________

Gwamnan Jihar Katsina, Dakta Dikko Umaru Radda, CON, ya ce “wannan tallafin ba na siyarwa ba ne. An ba da shi ne, domin amfaninku da iyalanku.”

Wannan gargaɗi, Gwamna Radda ya yi shi ne kai tsaye ga waɗanda suka amfana da tallafin abinci, ƙarƙashin shirin Renewed Hope Initiative.

Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin ƙaddamar da rabon kayan abinci ga masu ƙaramin ƙarfi, wanda Uwargidan Shugaban Ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta shirya a filin People’s Square da ke Gidan Gwamnatin Jihar Katsina.

Uwargidan Mataimakin Shugaban Ƙasa, Hajiya Nana Kashim Shettima, wadda ta wakilci Uwargidan Shugaban Ƙasa a wajen taron, ta bayyana cewa Katsina ita ce jiha ta 30 da ta amfana da shirin, wanda ke da manufar tallafa wa iyalai masu buƙata da rage matsalar ƙarancin abinci.

A nasa jawabin, Gwamna Radda ya bayyana cewa shirin ya zo a daidai lokacin da ake buƙatar ƙarfafa tallafin jin ƙai ga al’umma, yana mai cewa gwamnatinsa tana ci gaba da aiwatar da shirye-shirye masu dogon zango, ƙarƙashin shirin gwamnatinsa na Building Your Future Agenda, a fannonin ilimi, noma, lafiya da tsaro.

Ya kuma bayyana wasu nasarorin gwamnatinsa, ciki har da gina sabbin makarantun sakandare 170, gyaran wasu 100, samar da taraktoci sama da 400 da farfaɗo da cibiyoyin kula da lafiya na matakin farko sama da 200 a faɗin jihar.

A nata jawabin, Hajiya Nana Shettima, ta bayyana kammala tsarin Shirin Bankunan Abinci na Al’umma na Ƙasa, tare da kira ga gwamnonin jihohi da su kafa bankunan abinci a kowace Shiyyar Sanata, domin yaƙi da yunwa da rashin abinci mai gina jiki.

Ita ma Uwargidan Gwamnan Jihar Katsina, Hajiya Zulaihat Dikko Radda, ta bayyana cewa shirin Renewed Hope Initiative ya tallafa wa tsofaffi 750 da kuɗi sama da Naira miliyan 125 cikin shekaru uku, baya ga tallafin da aka bai wa mata ‘yan kasuwa, domin bunƙasa sana’o’insu.

Taron ya samu halartar matan gwamnonin jihohin Arewa maso Yamma, Mataimakin Gwamnan Katsina, Hon. Faruk Lawal Jobe, Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Katsina, Hon. Nasir Yahaya Daura da sauran manyan jami’an gwamnati.

__________

Previous Post

NASIHARMU TA YAU (24)

Next Post

NASIHARMU TA YAU (25)

Related Posts

Gwamna Radda Zai Ƙaddamar da Kotunan Zamani A Jihar Katsina
Labarai

Gwamna Radda Zai Ƙaddamar da Kotunan Zamani A Jihar Katsina

October 20, 2026
Janar S.K. Usman Ya Zama Dakta A Fannin Nazarin Tsaro
Labarai

Janar S.K. Usman Ya Zama Dakta A Fannin Nazarin Tsaro

September 26, 2026
Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin
Labarai

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026
Next Post
NASIHARMU TA YAU (25)

NASIHARMU TA YAU (25)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

NASIHARMU TA YAU (19)

NASIHARMU TA YAU (19)

October 12, 2026
A Harkar Rubutu: Na Fi Fuskantar Matsala Daga Mata – Uwa Idris

A Harkar Rubutu: Na Fi Fuskantar Matsala Daga Mata – Uwa Idris

July 4, 2023
RAMADAN KARIM: 17-1447

RAMADAN KARIM: 17-1447

March 6, 2026
MENE NE SO?

MENE NE SO?

April 27, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • NASIHARMU TA YAU 28
  • Gwamna Radda Zai Ƙaddamar da Kotunan Zamani A Jihar Katsina
  • My Definition of Success

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

NASIHARMU TA YAU 28

NASIHARMU TA YAU 28

October 21, 2026
Gwamna Radda Zai Ƙaddamar da Kotunan Zamani A Jihar Katsina

Gwamna Radda Zai Ƙaddamar da Kotunan Zamani A Jihar Katsina

October 20, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.