• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, October 12, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

AN DAKATAR DA MALAMIN MUSULUNCI DAGA YIN WA’AZI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
November 19, 2024
in Babban Labari
0
AN DAKATAR DA MALAMIN MUSULUNCI DAGA YIN WA’AZI

Malam Muhammad bin Muhammad

54
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

AN DAKATAR DA MALAMIN MUSULUNCI DAGA YIN WA’AZI

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

October 11, 2026
Malam Saifuddeen Ya Zama Shugaban Hukumar Hisba Katsina

Malam Saifuddeen Ya Zama Shugaban Hukumar Hisba Katsina

October 7, 2026
Malam Muhammad bin Muhammad

Hukumomi a Jihar Neja sun bayyana cewa za su miƙa wa Hukumomin jami’an tsaron Najeriya rahoto dangane da wani malami mai suna Muhammad bin Muhammad, wanda yake gabatar da wa’azin Musulunci ta hanyar da ba ta dace ba, hanyar da ka iya haddasa fitina tsakanin al’umma.

Shugaban Hukumar Kula da Al’amuran Addinai a Jihar ta Neja, Malam Umar Faruk ya bayyana wa manema labarai cewa hukumarsu ta dakatar da malamin daga ci gaba da wa’azi ne bayan binciken da suka gudanar a kansa.

A cewar sa, “kwamitin da muka kafa ya kira shi kuma mun tattauna da shi, mun gano cewa bai ma yi karatu ba.”

Shi dai Malam Muhammad, tun da farko an zarge shi da cewa ya daɗe yana gabatar da wa’azijin da kan kawo tashin fahimta a cikin al’umma. Kuma yana gudanar da ayyukansa a garin Tafa da ke Jihar Neja. Yana gudanar da makarantar Islamiyya kuma yana da mabiya wadanda ke halartar darussansa.

“Da muka lura cewa tafiyarsa da aƙidarsa da da’awarsa akwai hatsari ga tsaron Jihar Neja da ƙasa baki ɗaya, shi ne muka yanke hukuncin cewa a dakatar da shi kuma a rufe makarantarsa har sai jami’an tsaro sun yi bincike a kansa,” in ji Sheikh Faruk.

Ko a ‘yan kwanakin nan, ya gabatar da wa’azi, inda yake kafirta duk wanda yake ɗaukar hoto, kamar kuma yadda ya rika kama sunayen malaman Musulunci na Najeriya, yana cewa ‘yan wuta ne kuma mabiyansu ma ‘yan wuta ne.

Ya ƙara da cewa malamin yana kira ne ga magoya bayansa da su ƙaurace wa zaɓuka da duk wani abin da ya shafi dimokuraɗiyya.

Previous Post

Gen. Buratai Leads a Team to Niger Barack for Condolence

Next Post

General Buratai Wears New Status As Patron of Institute of Security…

Related Posts

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne
Babban Labari

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

October 11, 2026
Malam Saifuddeen Ya Zama Shugaban Hukumar Hisba Katsina
Babban Labari

Malam Saifuddeen Ya Zama Shugaban Hukumar Hisba Katsina

October 7, 2026
Katsina A Makon Jiya (21 Zuwa 27-09-2026)
Babban Labari

Katsina A Makon Jiya (21 Zuwa 27-09-2026)

September 29, 2026
Next Post
General Buratai Wears New Status As Patron of Institute of Security…

General Buratai Wears New Status As Patron of Institute of Security...

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon

Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu

August 22, 2026
SHAWARA TA FI MUHAWARA

SHAWARA TA FI MUHAWARA

August 15, 2024
Aiki Ya Fi Surutu: Muhimmin Darasi Ga Duk Mai Neman Nasara

Aiki Ya Fi Surutu: Muhimmin Darasi Ga Duk Mai Neman Nasara

November 24, 2025
Shekara 30 A Inuwar Aure: Fatan Alheri Ga Editan Rfi Hausa

Shekara 30 A Inuwar Aure: Fatan Alheri Ga Editan Rfi Hausa

July 17, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne
  • NASIHARMU TA YAU (18)
  • Rikici Ya Kacame Tsakanin Moofy Da Tage A Kan Pantami

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

October 11, 2026
NASIHARMU TA YAU (18)

NASIHARMU TA YAU (18)

October 11, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.