• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, September 21, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

KO ME YA SA MABIYA PETER OBI SUKA RIƘA MURNAR MUTUWAR HON. EKENE ABUBAKAR ADAMS?

TSOKACI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 17, 2024
in Gizago
0
KO ME YA SA MABIYA PETER OBI SUKA RIƘA MURNAR MUTUWAR HON. EKENE ABUBAKAR ADAMS?

Marigayi Hon. Ekene Abubakar Adams

74
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

KO ME YA SA MABIYA PETER OBI SUKA RIƘA MURNAR MUTUWAR HON. EKENE ABUBAKAR ADAMS?

Marigayi Hon. Ekene Abubakar Adams

Na karanta wani abin baƙin ciki da takaici a shafin Reno Omokri, inda na ga wasu mutane, waɗanda ‘yan ƙabilarn Igbo ne kuma magoya bayan ɗan takarar shugabancin ƙasa Peter Obi suna murna da munanan addu’o’i, saboda mutuwar Ɗan Majalisar Tarayya, mai ,wakiltar ƙananan hukumomin Chikun da Kajuru a Jihar Kaduna, Hon. Ekene Abubakar Adams.

Related posts

SUNANTA UMMU-KHULSUM

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026
HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

September 12, 2026

Wani abin da ya ɗaure mani kai shi ne, mutumin nan fa ɗan Jam’iyyar Labour Party ne, jam’iyyar da suke goyon baya saboda ɗan uwansu Inyamuri (Peter Obi). To me ya sa suke murna da mutuwar sa?

Haka kuma, kamar yadda na samu labari, marigayi Adams, ɗan siyasa ne Mutumin-Mutane, wanda mutanen mazaɓarsa suke matuƙar ƙauna, saboda yana kyautata masu sosai. Hasali ma, dalilin kirkinsa ne ya sa suka zaɓe shi, a baƙuwar jam’iyya.

Tun da farko ma ya yi takarar Primary ne a Jam’iyyar APC amma aka kayar da shi. Dalili ke nan ya koma Jam’iyyar Labour Party kuma jama’a suka bi shi can suka zaɓe shi. Yana cikin wakilci mai nagarta, Allah Ya jarabce shi da rashin lafiya, ya mutu.

A ɗan nazarin da na yi, babban abin da ya sa Inyamurai suka yi murna da mutuwar sa, sun yi zaton shi MUSULMI ne, saboda sunan ABUBAKAR da suka gani a jikin jerin sunansa. Haka kuma sun yi murna ne saboda shi ɗan Arewa ne kuma sun yi zaton shi ɗan Jam’iyyar APC ko PDP ne, alhali ɗan jam’iyyarsu ne kuma ba Musulmi ba ne, shi Kirista ne.

Wannan abin takaici ne matuƙa. Saboda me mutane za su yi murnar mutuwar wani mutum saboda bambancin addini da yanki?

To yanzu da a ce Peter Obi ne ya zama Shugaban Kasa, yaya al’ummar Igbo za su riƙa yi wa sauran ‘yan Najeriya?

Allah Ya kyauta.

Previous Post

ABIN DA YA SA AKE RAINA MAGANAR WASU “MALAMAI”

Next Post

MALUMFASHI: MUN YI RASHIN ABOKI KUMA ƊAN UWA

Related Posts

SUNANTA UMMU-KHULSUM
Gizago

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026
HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1
Gizago

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

September 12, 2026
Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana
Gizago

Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana

September 5, 2026
Next Post
MALUMFASHI: MUN YI RASHIN ABOKI KUMA ƊAN UWA

MALUMFASHI: MUN YI RASHIN ABOKI KUMA ƊAN UWA

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Janar Faruk Yahaya Ya Zama Zaruman Sakkwato

Janar Faruk Yahaya Ya Zama Zaruman Sakkwato

August 15, 2023
RAMADAN KARIM: 30-1447

RAMADAN KARIM: 30-1447

March 19, 2026
Gwamnan Katsina Ya Raba Ma’aikatar Ilimi Zuwa Gida Uku

Gov. Raɗɗa Sponsors 40 Katsina Indigenes to Study Medicine Abroad

October 6, 2023
Shin Ka Kuwa Kalli Fim Ɗin The Lord of the Ring

Shin Ka Kuwa Kalli Fim Ɗin The Lord of the Ring

May 29, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.